Kandi-Tv
Hausa series and videos
25/11/2023
Wani Dan China ya auri wata zalleliyar Budurwa A Jihar Neja.
A yau Juma'a ne, aka'a daura auren Farida da Dan Chinan wanda ya musulunta aka sanyawa suna Zaharaddeen.
An gano cewa an daura auren ne a garin Lambata dake Karkashin Karamar Hukumar Gurara ta Jihar Neja.
Amaryan Goal
17/11/2023
Masha Allah, jarumin kannywood Daddy Hikima ya samu karuwa, congratulations.
17/11/2023
Courts declared Nasir Gawuna as the winner of Kano state Governorship election.
17/11/2023
Kotu ta tura tsohon governor CBN Emefiele zuwa gidan yarin kuje
Ga Gaskiyar magana, Aisha Humairah da Rarara ba aure zasuyi ba.
17/11/2023
Alh.Sheshe ya maka Mawaki Abdullahi Amdaz a kotu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Address
Abuja
