Sarkin yaki bangiss gombe
Well come
S a w
29/01/2025
Jan Biro maganin daqiqin yaro π ππͺππ
29/11/2024
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM
NASIHA CE:
SALATI GA ANNABI DAREN JUMMA'A DA RANAN JUMMA'A
Manzon Allah (S.A.W) yace: "Ku yawaita salati gareni ranan Jumma'a da daren Jumma'a, domin duk Wanda ya yi salati Ιaya a gareni Allah (Ta'ala) zai masa goma".Sahih Jami' 1209
Babban Malami Ibnul Jauziy (RahimahulLah) yace; ". Ya ku mutane masu imani, ku daure ku yawaita yi ma Masoyin nan na ku salati, a kowane lokaci...
Da sannu Allah swt zai gusar mu ku da :-
1.Talauci
2. Ζunci
3. Azaba dalilin wani aikin saΙon.
Allah Ta'ala ka bamu ikonyi Bijahi Rasulillahi (S.A.W).
Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Jumma'a.
Babu Mai kamada annabi Muh@mmadu SAW
14/04/2024
BAUNA MAI KAIFIN KAHO DAN SHEHU:πΉπ₯π
GADAN GADAN YA ZAUNA BA MUGA SHIRIN WARGI BAH...
Allah Ya Kara Nunawa Maqiyan Sarki Abunda Basaso, Allah Duk Wanda Yadamu Sarki Allah Yadameshi, Allah Ya Karawa Sarki Lafiya Da Kwanciyan Hankali, Allah Yasa Sarki Ya Gama Da Duniya Lafiya.ππβπ€²ππ₯πΉ
_bangiss_gombe
13/04/2024
SU BIKA SU BAR SHAWARA SANNAN SU DAINA MUNAFURCI...π¦ππβ
Dole A Bika Dole A Ganka. Idon Kowa Na Kanka
Falaqi Da Nasi Maganin βYan Tsurku, Mukara Da Liβilafy Aniyar Kowa Tabishi.
Allah Ya Kara Daura Sarki Akan Maqiyansa. πππ¦βπ₯
Sarkin yaki bangiss gombe
Farincikin mu
Abba muπππͺπ
yaki bangiss gombe
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gombe
Abuja
