Suleiman Al goni Umar Suleiman Sufi

Suleiman Al goni Umar Suleiman Sufi

Share

Masoyin annabi s a w

12/09/2025

السلام عليك ايها النبي ورحمة الله وبركاته

27/08/2025

Happy maulidi

27/08/2025
Photos from Suleiman Al goni Umar Suleiman Sufi's post 23/07/2025

An K**a Wani Maƙetaci Da Laifin Gasa Naman Kare Da Sayarwa Ga Jama'a A Kano

An k**a wani matashi da laifin gasa naman kare a unguwar da ke kusa da Audu Bako Secretariat a birnin Kano.

Rahotanni sun bayyana cewa mutumin ya kasance yana shirya naman ne da zummar siyar da shi ga jama'a, lamarin da ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin mazauna yankin.

Wani da ya shaida lamarin ya ce an tarar da shi ne ya yanka karen yana gyara shi a wurin da ake zaton mutane da dama ke siya, ba tare da sanin irin naman da yake yi ba.

Hukumar lafiya da muhalli ta jihar Kano ta ce za ta binciki lamarin tare da daukar matakin da ya dace.

Masana lafiya da malamai sun shawarci jama'a da su rika takatsantsan da irin abincin da suke saya, musamman a wajen da ba a tantance sahihancinsa ba.

Photos from Suleiman Al goni Umar Suleiman Sufi's post 20/07/2025

Mataimakiyar Sakatare Janar Na Majalissar Ɗinkin Duniya (UN) Amina J Muhammad Ta Yiwa Gwamna Raɗɗa Ta'aziyyar Tsohon Shugaban Ƙasa Buhari

A ranar Asabar 19 ga watan Yuli 2025, Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, ya karɓi baƙuncin Mataimakiyar Sakatare Janar ta majalissar ɗinkin duniya (United Nationa), a lokacin da ta kawo mashi ziyarar ta'aziyyar gaisuwar tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Hajiya Amina J Muhammad, ta yi ma gwamnan gaisuwar Marigayin wanda ta bayyana mutum nagari abun koyi ga kowane shugaba, ta kuma ƙara da cewa rashin nashi a matsayin babban rashi da ya shafi kowa a ƙasar nan.

Daga ƙarshe kuma ta gabatar da addu'ar Allah SWT ya jikan shi da rahama ya kuma sanya aljanna fiddausi ce makomar shi.

A nashi ɓangaren Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, ya gode mata ƙwarai bisa ziyarar ta'aziyyar.

Malam Abdul Maje✍️

15/07/2025

السلام عليك يا رسول الله ❤️❤️❤️❤️💙🙏🙏🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم

05/07/2025

Abun koyina masoiyana babu Tamkara maulana Allah ya kara maka lafiya Dan kaka annabi saw 🤲🤲🤲

27/06/2025

Kalma Daya Ga Alanguburo

Photos from Suleiman Al goni Umar Suleiman Sufi's post 26/06/2025

zuwaha ga masoyin annabi saw

24/06/2025

Allah yakare adinin musulici ya bune kafurci Dan annabi saw

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Asokoro?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Asokoro