Ma'aruf Suleiman Atapowa
π©΄π’π―πΈπ©°π₯Ύππ π‘πΌβΈοΈπ²π³πΊπ€π€π©°ππππ07077070761ππΊ
Masha Allah
25/01/2026
Nan ne kabarin Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Allah ya jaddada rahama a gare shi π€²
Dan Allah ku ce Amin πποΈ
MA'ARUF SULEIMAN ATAFOWA
22/01/2026
**βIna kiran dukkan Ζ΄an IZALA na gaskiya!
Idan kai Ιan IZALA ne, mai tsayawa kan Tauhidi da Sunnah,
KA FITO KA NUNA KANKA a comment section! βπ½
Rubuta π IZALA HAR ABADA
ko ka ajiye π³π¬π₯
Mu cika comments mu nuna cewa muna nan,
ba mu Ιoye ba, ba mu jin tsoro!
IZALA ba suna ba ne kawai,
TAFIYA ce, AQIDA ce, TSAYUWA ce akan gaskiya.
Duk wanda yake tare da mu β KA BAYYANA!β**
LAFIYA BABBAR NI'IMACHE DA ALLAH YAKE YIWA BAWANSA
ALLAH MUNA MASU GODIYA
A GAREKA
YA ALLAH KARA MANA LAFIY NISAN KWANA
ALLAH KASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE
Ya Allah Duk Wada Yana Da Al Kairi Azuciyarsa Allah Kabshi Nasara Ya Allah ka Tsar Kake Mana Zuciyar Mu
Allah Kabamu Nasara
Allah Hadamuπ€²π©ββ€οΈβπ¨
Da
Al heri Aminππ
06/03/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Atafowa
Bauchi
2022
