Ladyuk Enterprises

Ladyuk Enterprises

Share

*We are dealing with health and beauty products*

Photos from Ladyuk Enterprises's post 30/07/2023
16/07/2023

Nawa kuke samu idan kuka hada mutane da masu sayar da Kaya😎😎😎😎 Amma ni a company da nake musu aiki ko wani mutum daya idan na hada Company dasu za a biyani 16,500 idan mutum biyu ne 33,000 idan Kuma Wanda na kawo Suma s**a kawo za a sake biya na 9,800 idan Suma Wanda s**a kawo Suma s**a sake kawowa za a sake biya na 8000 haka abun zai rinka tafiya Koda kuwa mutanen sun Kai dubu ne inde akwai cinikayya a tsakanin Company da Kuma Wanda ta sanadiyyan na S**a samu cinikin Company zata biyani kudi naπŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ gashi zata sake bani kyauta na jarrabawa dan na kawo musu riba a kasuwancin su k**a daga blender,tv plasma,kyautan kudi har 490k kyautan futa kasan waje Kai har ma da mota ta million 6πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯ toh me zai hana Kuma ki gwada wannan hanya domin samun taku kason daga Company Don magance matsala ta yau da kullum .
Domin qarin bayani

07088876855

08/07/2023
19/06/2023

VIP CHAIR::shin ko kunsan amfanin wannan kujerarπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ» wato kujera me abin mamaki Kuma kayatacce.πŸ’ƒπŸ»kujera ce da take aiyuka da dama ajikin Dan adam da magance matsalali k**ar hakaπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»

Kadan daga cikin aiyukanta
tana saita kwakwalwa ,

tana Hana hawanjini ta maganceshi ,
sannan tana Hana saukar jini in akawi tamaganceshi ,

tana tausa ,tana cire gajiya ,tana Hana mantuwa ,
tana taimakawa kasusuwa irin su ,sanyin Kashi amosanin Kashi ,karaya ,shanyewar Barin jiki

Tana mikar da kashin da ya lankwasa ,

,tana rage tension ,tabawa mutum damar yin barci Mai lafiya
,tana bawa jini damar zagayawa ,sannan tana rage oxygen din jini,tana tada Kashi daga karamar lankwasa

,nauyin tafiya da rashin iya sauri wajen tafiya vip na taimakawa,

tana Sanya walwala,sannan tana kone kitse nacikin jini ,mataccen kitse da ,dankon jini wannan kujera tanada abin mamaki domin Inka hauta sauran bayanan Kai zaka yiwa kanka sannan Kuma kasami ingantacciyar lafiya vip chair daya tamkar da dubuπŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ’ƒπŸ»πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

15/04/2023

Yau Asabar mu na da training by 10:00 am
Venue:-Golden pen international Academy behind NAN office opposite Ustaz block Fadamar Mada Bauchi

Ana bukatar members su halarta

Duk wanda ke da patient ya tura shi wajen training
Come one
Come all
Allah ya bada ikon halarta

In ka/kin gamsu zakiyi registration ki tuntubeni a WhatsApp ta wannan layin 08088876855

AMEEN

23/05/2022

Aslm alk ina kasaitattun suke kasaita bata yiwuwa saida gyara kuzo Ku gyara da kayan ummu dufail organics and beauty products

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Gida Dubu Housing Estate
Bauchi