Dan Muba Muby Miya
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Muba Muby Miya, Ganjuwa ugw ari Town, Bauchi.
Big shout-out to my newest top fans! Sadiya Saminu, Yahaya Bala
23/11/2025
π± Sirrin Cajin Waya Da Sauri! β‘
Kana son wayarka tayi caji da wuri ba tare da Ιata lokaci ba? Ga sirri mai sauΖi:
1οΈβ£ Sanya Airplane Mode kafin ka fara caji βοΈπ
π Wannan yana dakatar da network, wayarka kuma zata caji sau 2 da sauri.
2οΈβ£ Kashe Data, Wi-Fi da Bluetooth idan baka amfani da su π‘
π Zai rage cin wuta yayin da ake caji.
3οΈβ£ Yi amfani da charger na asali (original charger) β‘
π Cajin jabu na iya lalata batir kuma baya caji da kyau.
4οΈβ£ Rufe apps masu aiki a baya (background apps) π΄
π Wannan yana bawa batir damar caji cikin natsuwa.
π₯ Idan ka bi waΙannan matakai, zaka ga wayarka tana cika da sauri fiye da yadda ka saba!
23/11/2025
π§π§π§π§π§πππ
Wasa kwakwalwaποΈποΈποΈ
23/11/2025
YADDA ZAKA DAWODA MESSAGES DIN DA KA GOGE
Agurguje kashiga wajen Message zakaga inda akasa setting kashiga zakaga inda akasa "(Manage Sim Card Message)" sai kashiga daganan zakaga yana Search da yagama zakagan su
Mungode
Mungode
Mungode
Karkamanta da LIKE AND SHARE saboda Yan uwa sugani su amfana
Kucigaba da kasancewa da
Mu
23/11/2025
YADDA ZAKA AMSA KIRANDA AKAYIWA WANI TA WAYARKA
Wannan yana aikine dazarar wayar wancan ta mutu ko yakasheta idan yakashe wayar sa duk kiran da za"amasa zaishigo cikin wayarka
Dafari yanda zakayi kada'uki wayar wancan saika danna
**62*lambarka # saika kira zata nuna maka alamun tayi connected to dazarar wayarsa tamutu ko ancire layi to duk kiran da akayimasa Zai shiga wayarka .
Amma Dan'Allah idan kaji dadin Wannan bayanin Kayi SHARE don Yan uwa sugani su amfana
Mungode
Kucigaba da kasancewa da Mu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Address
Ganjuwa Ugw Ari Town
Bauchi
MIYA
