Safinatun NAJAT Bauchi STATE
Shalelen imam ali as
24/01/2023
Shigowar babban jagora cikin Bauchi kenan maulaya sidi shareef al'alaweey (H)
21/01/2023
AYYUKAN SIYASA A TAFARKIN AHALUL BAITI (A.S). (1)
πββοΈπββοΈπββοΈπββοΈπββοΈ
DAGA
DA'IRAR SAFINATUNNAJATI JIRGIN TSIRA
π₯οΈπ₯οΈπ₯οΈπ₯οΈπ₯οΈ
KAR KASHIN JAGORANCIN MAULANA SIDI SHARIFF AL-ALAWIY. (H)
πββοΈπββοΈπββοΈπββοΈπββοΈ
Duk wanda ya bibiyo salon siyasar Ahlulbaiti (a.s) da gwagwarmayarsu ta bayyane da ta boye a tsawon karno-ni biyu da rabi zai iya gano cewa aikin da s**a yi na siyasa yana bisa ginshikai kamar haka:
Tarbiyyantar da al'umma kan kin zalunci da tabbatar da manufar adalci da bayyana fikirar imamanci da siyasa da fayyace rukunan hukumci da shugabanci cikin addinin Musulunci. Sun yi haka ne domin karfafa fahimtar siyasa ga al'umma da karfafa kulawarta da kiyayyarta ga azzalumai, da farkar da ita daga barci. Wanda ya yi bitar abin da Ahlulbaiti (a.s) s**a ruwaito s**a watsa daga Manzon Allah (s.a.w.a.) dangane da wannan al'amari, zai gane muhimmancin wannan mataki wajen farfado da ruhin siyasa da kiyayewa ta Musulunci. A nan za mu ambaci wasu daga cikin ruwayoyin da suke magana dangane da shugabanci da kuma nauyin da s**a hau kan shugaba musulmi, da kuma kyamar da Musulun-ci yake wa zalunci da kuma kira zuwa ga adalci, don mu fahimci fikira da tunanin Ahlulbaiti (a.s) wajen fada da zalunci da kuma kwadaitar da al'umma zuwa ga canji da kuma motsi na siyasa.
An ruwaito daga Imam Muhammad Bakir (a.s.) cewa wani dattijo daga kabilar Nakh'a ya ce: "Na ce wa Abu Ja'afar (a.s.) cewa: Ni na kasance gwamna ne tun zamanin Hajjaj har yau din nan, shin za a karbi tuba ta? Sai na yi shiru, sannan na sake maimaita wannan tambayar, sai yace min: "A a; har sai ka mai da wa duk wani mai hakki, hakkinsa
Abu Hamza al-Thumali ya ruwaito daga Imam Abu Ja'afar al-Bakir (a.s.) cewa: "Yayin da Aliyu bn Husaini (a.s.) ya zo cikawa sai ya rungume ni ya zuwa kirginsa sannan ya ce: "Ya dana, ina maka wasicci da abin da babana (a.s.) ya mini wasicci yayin da cikawa ta zo masa, kuma da abin da ya ambata cewa babansa ya
SAFINATUN NAJATIβ΅JIRGIN TSIRA
BAUCHI STATE
Karkashin jagorancin sidi Sharif al'alawi (h)
Safinatun NAJAT Bauchi STATE Send a message to learn more
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Bauchi
