Muslim BN Musa Aliyou Yalo

Muslim BN Musa Aliyou Yalo

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muslim BN Musa Aliyou Yalo, Health/Beauty, Yalo alkaleri, Bauchi.

04/04/2026
Photos from Jibwis nhq jos Alkaleri gabas's post 10/03/2026
10/09/2025

KUSAN "YAN AGAJINKU
Alkaleri gabas divisional leader

Malam. Musa Ali Guruza sarkin yamman guruza
Allah yakarawa rayuwa albarka da istiqama

07/12/2024

💖💖💖💖

26/05/2024

●Bazamu taba ganin dai dai ba idan muka cigaba dayin ba dai dai ba.

●Allah ya kawo mu wani zamani da rashin gaskiya da kuma rashin son juna yake kokarin raba tsakanin mu da kuma cusa mana kiyayyar juna, yazama dole Ahlussunnah su gyara wannan don ganin munci nasara tare kuma mun cigaba da yakar bid'a kamar yadda kakanninmu da malaman mu a addini s**a faro.

●Babu shakka idan muka magance matsalar cikin gida to shikenan komai zai zo mana cikin sauki.

●Wani lokaci maida martani bashine zaisa a fahimce ka ba, yin shiru yafi zama alkhairi🧏

01/04/2024

Dear reader, may Allah ease your affairs and Grant you goodness and mercy 🤍😍
May( He) Azzawajal grant you shahaadah
Ameen🙏

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Yalo Alkaleri
Bauchi