Dr sani oo1

Dr sani oo1

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr sani oo1, Health/Beauty, Enugu.

04/06/2026
20/05/2026

An Sako Fitaccen Mutumin Nan Da Ya Tashi Kan Duniya, Baltasar Egonga

Bayan shafe shekaru biyu a gidan yari, fitaccen mutumin nan Baltasar Egonga ya samu ‘yanci bayan hukumomi sun sake shi.

Rahotanni sun bayyana cewa sakin nasa ya zo ne bayan kammala shari’o’i da binciken da ake yi a kansa, lamarin da ya jawo hankalin jama’a a duniya baki ɗaya.

Har zuwa yanzu dai, babu cikakken bayani daga bangarensa kan matakin da zai ɗauka bayan samun ‘yancin nasa.
TĀLLĀ: Dama ce ta musamman ga masu sha'awar fara kasuwancin data, ko sanya wa kan su, ku Sauke Application na KSBDATA daga ‘Playstore’ zuwa kan wayoyin ku yanzu ku mori Data da kati ‘Airtime’ mafi arha. 👇👇

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.ksbdata.app

Ku tuntuɓe mu ta WhatsApp 👇👇

18/05/2026

Yau za a yi zaben fidda gwani na 'yan takarar majalisar dattawan Nijeriya cikin jam'iyyar APC

Mene ne fatanku?

18/05/2026

Da Dumi Dumi

Kotu ta bayar da belin El-Rufai kan Naira miliyan 100

Wata babbar kotu da ke Abuja ta bayar da beli ga tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, kan zargin karan tsaye ga tsaron kasa da ake yi masa.

Mai shari’a Joyce Abdulmalik ta bayyana cewa an bayar da belin ne kan kudi Naira miliyan 100, tare da sharadin cewa wanda zai tsaya masa dole ne ya kasance mazaunin yankin Maitama ko Asokoro da ke Abuja.

15/05/2026

DA DUMI-DUMI: Attajirin ɗan kasuwa Abdul Samad Bua zai gina babbar matatar man fetur mafi girma a Afrika.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Enugu?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Enugu
042