TA JU HAUSA TV

TA JU HAUSA TV

Share

HAUSA COMEDY AREWA MUCIGABA DA DARIYA

30/06/2021

Masha Allah

01/05/2021

Wato a cikin malamanmu ban ga wanda ya kai Mal.Aminu Ibrahim Daurawa yawan lissafo abubuwa ba. Zai yi wuya ka ji karatunsa face sai ka ji yana lissafo abubuwa da cewar abu kaza guda kaza ne, ba'a abu kaza sai da abu kaza.

A tafsirinsa na ramadan anan Gombe, ya lissafo abubuwa guda 5 da cewar ba ta karbuwa sai ta hada abubuwan nan guda 5:

1. Sai da ilimi. Dole mutum ya zamo yanada ilimin ibadar da ya ke yi.

2. Sai da aiki da ilimin. Dole bayan ka nemi ilimin ka yi aiki da shi.

3. Sai aikin ya dace da koyarwar Annabi (s.a.w). Idan ibadar ba haka Annabi (s.a.w) ya koyar da ita ba aikin banza ne.

4. Sai an yi don Allah. Idan ibadar ba don Allah mutum ya yi ba Allah ba zai karba ba.

5. Sai an yi addu'a. Dole bayan yin ibada mutum ya roki Allah Ya karba masa. Ba'a ibada kawai a zauna, don ba kowa Allah ke karbawa ibada ba.

Shaikh Aminu Daurawa
Ramadan Tafsir 2021
Sunnah TV
6:00pm - 7:00pm
29/April/2021

Allah Ka karbi ibadunmu Ka sa mu yi don Kai bisa koyarwar Annabi (s.a.w)

10/04/2021

Masha Allahu Allah annabi Muhammadu rasulullahi s a w

20/02/2021

S a w

15/02/2021

MUHAMMEDU RASULLULAHI

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Jalingo?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Magami
Jalingo
660242