AIA skin care & multipurpose
Ina yin kayan gyaran jiki dana gashi masu inganci,kuma akwai kayan lalle kowani iri,kuma ina saida Data me sauki da inganci
Ina masu fama da chunkushewar gashi to kuzo ga karkashi shampoo da hair moisturizing pink oil
Zai warware miki gashi yasashi laushi Ina jos Ina aikawa ko Ina cikin aminchi muna maraba da masu sayan daya ko sari 08026688859
23/04/2026
Alhamdulillahi alaa kulli haalin
Waini kadaine chiniki ya tsaya chak ko hardaku
15/04/2026
Kunsanfa na fada muku dama Ina saida data me arha ga quality to ya sauka da zafinshi
21/03/2026
Taqabbalallallahu minna wa minkum
04/02/2026
π’ FREE ONLINE HAIR CARE CLASS (WOMEN ONLY)
π Abubuwan da za a koya (FREE):
β
Karkashi Shampoo (Basic)
β
Hair Spray (Basic)
π©βπ« Trainer: AIA Skin Care & Skill Acquisitions
π Platform: WhatsApp
Date: 07-02-2026
Time 8:00pm-9:00pm
π² To register, send:
π βI want to join the FREE Hair Care Classβhttps://wa.link/jmdape
to WhatsApp π
β οΈ Limited slots | Women only
Indai shampoo me kyau da gyara gashi k**e nema to ga karkashi shampoo ga quality ga kuma arha guda daya 500 Only
Ga masu sari kuwa guda 12 zanbaki akan 4800 only
A Ina zaki samu irin wannan garabasan inba a guna ba shalele
08/09/2025
Shin kinsan meyasa k**e samun pimples a wajen da hijab ko wig ke rufewa?
Matso in fada miki abunda ke jawo hakan.
Hakan yana faruwa ne sbd zufa da oil suna kulle pores( ramukan fata)idan kina saka hijab ko wig sosai babu iska,skin dinki zaiyi reaction,don gujewa hakan,kina goge fuska da cleanser me sauki ba me tsananiba da safe da dare,
Sannan kina anfani da toner me dauke da anti-bacterial( me kashe kwayoyin cututtuka)
Idan kina son innu miki yanda zaki hada cleanser me sauki da toner mai anti-bacterial a gida,kiyi comment da cleanser nikuma zan tura miki
08/09/2025
Shin kinsan abunda k**esha a cikinki yana bayyana a fuskarki shalele?
Idan bakya Shan isashshen ruwa, fuskarki zatayi dull kuma tana bushewa,chin abinchi me yawa da Shan abun me sugar sosai yana kawo breakouts
ki fara Shan ruwa sosai,sannan ki Kara da fruits kamar su cucumber da watermelon,fuskarki zatayi fresh sosai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Federal Secretariat Tudunwada Jos
Jos
31905
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
