Real Eysher Jazzy

Real Eysher Jazzy

Share

Buying and selling of goods

17/05/2022

Ya Allah ka tabbatar Mana da shugaba nagari Wanda Al'umma zasu fahimce shi bawai su dinga zagin shi ba

Photos from Real Eysher Jazzy's post 03/02/2022
05/11/2021

Wani mutum ne ya hawo jirgi daga China yazo Nigeria saboda ya tabbatar da abu.
An Dameshi akan wai Yan Nigeria na tamba ya akan tambaya
Yana sauka a jirgi yaga wani Dan Nigeria sai ya tambayeshi kamar haka:
China:shin da gaske ne Yan Nigeria na tambaya akan tambaya?
Nigeria:waya fada maka?
Kawai sai ya juya ya koma kasar shi.
Nigeria a gyara please.

15/09/2021
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kaduna South