AUWAL Suleiman Don
Alhamdulillah
11/05/2026
16/03/2024
Join Imota's 2024 Mainnet journey and be part of our exciting 70% revenue sharing model! https://imota.io/download/XAXRDwUI?referrer=utm_source%3Dfacebook%26utm_medium%3Dlucky_wheel_mission%26referral_code%3DXAXRDwUI
ALHAMDULILLAH
27/07/2023
*DAILY REMINDER*
O People! just as you regard this month, this day ,this city as sacred ,so regard the life and property of every Muslim a sacred trust. Return the goods entrusted to you to their rightful owners. Hurt no one so that no one may hurt you. Remember that you will indeed meet your Lord, and that he will indeed reckon your deeds.
-(Buhârî, İlim, 9; Müslim, Kasâme, 30)
*GLORY BE TO ALLAH*
_*🌒بسم الله الرحمن الرحيم🌒*_
_*Darasinmu na yau, hadisin da ke da ala'ka da ladubban cin abinci 17 cikin 25.*_
°
°
_*Manzon Allaah (ﷺ) ya ce {LALLAI A CIKIN SHEKARA AKWAI WANI DARE DA ANNOBA KAN SAUKA A CIKIN SA, ANNOBAR BA ZATA WUCE WATA 'KWARYA BA (MAZUBIN) WANDA BABU MURFI A KANSA, KO SALKA WANDA BA'A 'DAURE BAKIN TA BA, FACE ANNOBAR YA SAUKA CIKIN SA (MAZUBIN).}*_
°
```[Sahihul Bukhari;6/355,3316 Sahihu Muslim;3/1596/2014]```
==
==
_Wannan hadisin yana nuna mana cewa akwai annobar da ke zuwa a shekara cikin dare, duk wani mazubi, randa, salka kwano da ba'a rufe ba wannan annobar na sauka ciki. Sai mu kiyaye mu rin'ka rufe dukkan mazubi a ko wani dare. Allaahu a'alam.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna
Kaduna South
234
