Siddabaru cikin dibbu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Siddabaru cikin dibbu, Health/Beauty, kaduna south, Kaduna South.
24/11/2025
Yaumurrasul yaumurrasul yaumurrasul
Gagarumin taron yaumurrasul xaiguda ne a garin kaduna ranar talatin ga wannan wata kowace yan unguwa xasu fito su hadu a juction dinsu domin sutaho wajen wannan taro mahada wajen taro mahada wajen taro masallacin Maulana shehk dahiru Usman bauchi r.t.a anabugatar kowa yafito sanye da fararan Kaya domin nuna soyayya ga annabi Muhammadu s a w
Idan yaro lokacin farayin maganarshi yayi Bai faraba sai arubuta mashi (wakallamallahu muse taklima) kafa dubu awanke Mai abashi yasha zai fara magana kwanaki qalilan da yardar allah
Wanda aljanu s**a kashe mai azzakarinshi India antabbar sune to sai mutum yasanu hankaka guda daya dukkanta sai akonata sai ahada tokar da kauda jinnu sai mutum yadinga tirara azzakarinshi kullum da safe zaka warke insha allahu
Maganin aljanu masu saka mutum wasiwasi
Sai asami man zaitun ahadashi da janmiski sai mutum tadinga shafawan a kirjinshi Kuma ka dinga Shan ma.ul kairi lokac lokaci zakadaina wasiwasi insha allahu
Hayakin aljanu masu hana jima.i da mace
Sai asamu bawon abarba da bawon ayaba da bawon lemun zaqi da bawon kwai abarsu subushe adakesu ahada da tiraren kauda jinnu ayarfa ma.ul kairi sai mace kullum ta dinga tirara farjinta to zata warke koda in ana saduwa da ita tadinga Jin zafi ko taji Sha awarta ta dauke ko tajima bataso atabata to intayi ammafani da wannan hayaqin zata warke da izinin allah
Hada hayaqin aljanu masu hana aure asamu ganyen duman Rafi guda hamsin da shida arubuta na kowanne ganye ( wahifzan minkulli shaidanir rajim kafa uku uku sai asamu garin miski fari dakuma ambar fari da sandarus fari da kayan cikin hawainiya adakesu ahada da kauda jinnu aba mace tayi hayaqi kwana uku insha allahu zakiyi mamaki
Hayakin aljanu masu hana mace aure
Kaifiyar zaka samu yayan kuka danyu da sassaken kanya da maganin magani da hanteeti da kayan cikin bakin kare ko dankadanne akasamu zaiyi sai ahada su waje daya su bushe adake ahada da tiraren kauda jinnu da ma.ul kairi shi ma.ul Kairin yayyafawa za.ayi ana karanta falaqi da nasi lokacin dakawan ana dakan ana karatun idan aka gama dakawan aba ma me wannan laluran tayi amfani dashi kwana bakwai ba fashi to wallahi aljani ko ya aureta sai yarabu da ita albarkacin annabi muhammadu s.a.w
Tanbihun game da ma.ul kairi idan ba.asamuba ko ma.ul miyahi akasamu ko ma.ul marsin ko ma.unnis zasuyi aekin
Wasslam
Asalamu alaikum yaku ma.abota wannan yashafi k**ar yanda na alqawarta muku cewa zamushiga bada hayaqai to zamufara dana aljanu
Hayaqe na ruqiya wanda za.ayima me lalura ta aljanu batare da ayi Mai ruqiyaba
Wadannam hayaqe suntatarane ga ayyuka k**ar haka
Hana mata aure
Aljanu masu kashe gaban mutum
Aljanu masu bata aekin mutum wajen wuridi ko sallah da sauran ayyukan ibada
Da masu bata kasuwanci
Damasu kashe aure
Damasu haukata mutum
Domin kawo ma yan.uwa sauqi wajen aekawa ku kusanci wadannam hayaqe malamai suna boyesu to Kai idan kaji dadin bayuanasu to kayima annabi salati s.a.w
Bayan post din sabule zamushiga hayaqe kalaka
Kamar su jalabi dafa.i farinjini kasuwa rinjaye da magunguna kalakala da izinin allah
Sabulu na raba mutum da aljani
Shi wannan sabulun me wanka dashi zai rabu da aljanin Dake tare dashi da ikon allah
Kaifiyar zaka samu kan baqin maciji guda uku sai kashin tunku da kintiti da kafur ganyen tsmiya da kuka da tumfafiya sai kasamo sabulun ka na salo kahadasu ka kirba yazama na wanka insha allahu aljanin Kona turene zai rabu dakai da izinin allah
Sabulu na laushin fata da farin fata da hasken fata bana bilichin ba
Kaifiyar zaki samu garin habbatus sauda da garin miski da garin amvar da manshanu da sabulun salo ki kiraba kidinga wanka dashi lokacin bacci kiga yanda zakiyi laushi da fari da haske harse ance anya wacce bata bilichin
Sabulu da karye ijiyan mayu warware sihiri da jifa da ido da baki da budewan taurari
Shi wannan sabulun duk abinda nafada yana magininshi da wanda banfadaba innawa zalika indal gusli zaka fita daga cikin damuwa da qunci da cuta k**asamu waraka daga cututtukan mayu sihiri jifa Baki ido da sairansu
Kaifiyar zaka samu itace ka wura wuta sai itacen wuta ta k**a sosai yayi garwashi ja sosai ka dauko dutsen niqa bayan ka wankeshi sai ka niqe garwashin yayi laushi garin gawayi zaka kirba da sabulu kayi mai curi bakwai wa aksara wa yan wiyal gusli ibdalil sihir wal fammi wakkuli ma asabaka minal fitnati insha allahu tabaraka wata ala
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kaduna South
Kaduna South
