Kasuwancin zamani
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasuwancin zamani, Health/Beauty, Kaduna South.
01/08/2022
Contact 08062792400
01/08/2022
Available contact 08062792400
Assalam mata a wannan zamanin da komai yayi ya kamata ki koyi yanda zaki wasu abubuwan da kanji a gidanki basai kin siyaba Zan koyarda da yanda ake yin. 1 madarar gari - 2- bournita - condense milk akan nera 300 kacal se kula yanda zaki hada sabulun wanki da omo shi kuma akan 200 game bukata ya tuntubeni ta WhatsApp 08062792400
ASSALAM YAN UWA MATA DA MAZA WALLAHI JIYA NA HADU DA WANI MAYAUDARI YA DAMFARENI dubu goma akan cewa shi yana harkar printing na recharge card yace suna turawa mutane pin din na kowanne network suna siya idan s**a turomaka se kaje wurin da ake printing suyi maka ka siyar Ashe macucine ban sani ba ina tura masa kudin befi minti talatin ba yayi blocking din nombata na kasa samunsa har ta WhatsApp dinma bayanan tun jiya har ban sameshi ba be kuma turomin pin din ba na karbi wannan kaddarar data zomini a jiya don haka mutane kowa ya kula sosai macuta sun yawa a yanzu Allah ya shiryar damu baki daya
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna South
