Zuwan tane
Amazdoor
GM
25/12/2025
New design drop
25/12/2025
09/09/2025
I keep my personal life private so don't think you know me, you only know what I allow you to know.
18/07/2025
Hey 👋 everyone
28/05/2025
Wata rana birai suna zaune suna fira sai wani karami daga cikin biran yace"mama, wai meyasa bamu da kyau,nagammu munanane sosai har kunyan duba madubi nakeyi saboda muninmu"...Sai uwar tayi murmushi tayi dariya sannan ta bude baki tace"jikana tsaya kaji,ai abinda yasa ka gammu munana bamu da kyau kowa yafimu kyau to saboda munyi k**a da wanda yake karanta wannan LABARIN NE...da ace da wanda ya tura labarinne mukayi k**a to da zaka gammu kyawawa"
wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, ya kwanta bacci sai yayi fitsari ya rasa yadda zaiyi kawai sai ya tada matar yace mata " idan kece kikayi mafarkin kura da zakida damisasu biyoki ya zakiy?sai matar tace"tabdijam ai sai nayi zawo, sai angon yace ashe ni jarumine fitsari kawai nayi
Wata amarya da mijinta sukaje bankin zenith domin su cire wani kudi. Ko da amarya tazo shiga se kawai muka ji wani alam me karfin gaske, jin haka se ga ‘yan sandan bankin su fito da gudu da bindigun su! Ai ina ganin haka se na tsure! Sun k**ani ni da matata wai basu yarda damu ba shisa zasu kai ofishin ‘yan sanda sun bincike mu! Munje har anyi sacin dina amma basu ga komai ba! An zo kan matan ana sacin dinta kawai se ga gwangwanin milo babban ya fado daga kanta! Dani da ‘yan sandan ba wanda ze k**a wani gurin gudu, domin kuwa mun dauka bom ne ya fado ashe wai acuci mazanta ne ya fado! Wannan jaraba dame yayi k**a??? Shiko D.P.O be ma dawo cikin hayacin sa ba tsabar tsorata da yayi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Zuntu Road By Yankifi Rigasa Kaduna
Kaduna South
.
