Maganin gargajiya

Maganin gargajiya

Share

Maganin gargajiya, a dedicated traditional medical practitioner committed to holistic healing.

With deep-rooted knowledge of dherbs and natural remedies, I help people address various health challenges.

Photos from Maganin gargajiya's post 17/12/2025

Yanzu haka 'yan Acaba sun rufe hanyar titin Union Bank zuwa Sabon Layi dake jihar Gombe, domin nuna fushinsu kan zargin da suke wa jami'an 'yan sanda da jikkata wani ɗsn acaɓa da kulki, kan laifin ya ɗauki fasinja 3 akan mashin ɗinsa.

Hakan ya jawo wasu na zargin ɗan acaɓan ya mutu, wasu kuma na cewa yana asibiti bai mutu ba.

17/12/2025

Haramun Ne Yin Taron Rasuwa, Haramun Ne Yin Taron Tsoffin Dalibai, Haramun Ne Yin Taron Daurin Aure, Haramun Ne Yin Taron Mutuwa, Haramun Ne Taron Radin Suna, Haramun Yin Hoto, Haka Kuma Haramun Ne Matarka Ta Tsugunna Ta Gaishe Ka, Cewar Ustaz Hussaini

17/12/2025

Yadda Shugaban ƙaramar Hukumar Funtua Ya Baiwa wani Yaro Takalmin Soso Ɗaya Da Bashin Jarin 'Pure Water'

17/12/2025

Allah Sarki: Bayan Shekaru 6 da watanni 3 a gidan yari an gano bashi da laifi

Wannan matashin me suna Ejibo ya shafe shekaru 6 da watanni 3 a gidan yari kamin daga baya aka gano bashi da laifi.

17/12/2025

| Iya yin "push ups" guda 40 a lokaci guda yana rage barazanar kamuwa da ciwukan zuciya da jijiyoyin jini da kaso 96% fiye da waɗanda ba za su iya yin "push ups" guda 10 lokaci guda ba. Binciken ya bibiyi raguwar barazanar kamuwa da ciwukan zuciya da jijiyoyin jini na tsawon shekaru 10 da fara binciken.

Saboda da haka, waɗanda za su iya yin "push ups" guda 10 kawai ko kuma ƙasa da 10 sun fi haɗarin kamuwa da ciwukan zuciya, kamar bugun zuciya, ciwon da ke gaba-gaba wajen haddasa mutuwar farat ɗaya.

Guda nawa kake iya yi lokaci guda?

Gargaɗi: Saboda da guje wa haɗari, idan ka san ba ka yin atisayen "push ups" akai-akai, ko kuma kana fama da ciwon zuciya ko hawan jini, to kada ka ce dole sai ka yi guda 40 lokaci guda. Za ka iya fara wa da yin guda 3 — 5 domin yin gwaji.

Photos from Maganin gargajiya's post 15/12/2025

Alhamdulilah.

Ɗaya daga cikin ɓarayin da s**ayi garkuwa da wasu mutane a daren jiya a garin Yargeda a ƙaramar hukumar mulkin Bakura jahar Zamfara, bayan su ɓarayin sunyi nasarar ɗaukar mutun uku a cikin garin Yargeda a dai dai lokacin da zasu wucewa ta garin RINI a nan ne Al'ummar RINI s**ayi nasarar kuɓutar dasu, sanan kuma s**ayi nasarar Chafke wanan ɓarawon.

Alhamdulillah, addu'ar Al'umma tana aiki akai, Allah Ubangiji Ya cigaba da bamu nasarar su.

Amen.

Mustapha Deco Bakura

Photos from Maganin gargajiya's post 13/12/2025

Wannan shine Nura don Ba’a cemai Malan nura ba yaci Amanar iyayen Yara yayi amfani da addini ya lalata musu Yara 😢

Wannan shine malamin makarantar islamiya daya lalata dalibansa maza yara qanana su tara ( luwad' )💔

Asirinshi ya toni dalilin wani mutumin dake unguwarsu inda islamiyarshi take yace bai yadda da tarbiyar makarantar ba zai dunga zuwa yana koyana yaransa karatu a gida, Rana daya yana cikin yima yaran karatu saiya fara shafashi aikuwa yaro yatashi zai gudu saiya şamai qafa ya fadi 😢 yaro ya fadama iyayansa halinda ake ciki asirin nuru ya tsono 🥹

Fatana allah ya dauramai jarabawar duniya yadda zaiji ya Gaji da duniyar baki daya mutuwa tafimai 🙏🏽

Yanzu ankai matsayinda yaran suna fita wasa waje sai a dunga gudunsu ko kyarar su wasu mutanan har kiran su suke da Yenmatan Nura 🥹🥹💔

Allah Ga nura Allah kamana maganinsa 😢🙏🏽

Cikakken hira da iyayen yara dasu yaran kutafi shafin bereketa family na YouTube Date friday 5/12/2025
Credit-mupeeda baahir

13/12/2025

ABIN TAUSAYI 😭
shekara uku ana tsare da super cop Abba kyari ba tare da ganin mahaifiyar shi da take jinya ba har ubangiji yayi Mata rasuwa Yana tsare a gidan yari bisa sharri da makircin maciya Amanar kasa,
Ko zuwa jana'iza ba'a barshi yaje ba, bai samu damar Koda bankwana da ita ba, Bata ga danta ba, tana kewarshi haka s**a rabu Babu sallama,
Yana kewar mahaifiyar shi matuka da son ganinta Amma Koda irin addu'a da akeyiwa mamaci kafin gabatar da sallah Bai samu damar yiwa mahaifiyar shi ba, Kuma Wanda ya bautawa kasarshi, Amma kasar data tashi saita Manta alkairi.
TIR 😭😭😭
Allah ya haskaka kabarinki Mama yasa kina cikin jannatul FIRDAUSI ya kiyaye danki daga dukkan sharrin masu sharri Amin.
Daga Abba ibrahim.

13/12/2025

Sunana Nnanna Ali Chukwu. Ina kira ga dukkanin Musulmin Igbo a duniya da su rika saka sunayen Igbo a cikakken sunan su.

Wannan zai taimaka wa mutanenmu su fahimci cewa addinin Musulunci ba na wani yanki ne kawai ba. Ko da an haife ka cikin Musulunci, ka kara sunan Igbo naka da alfahari.

Sunan kamar Ibrahim Emeka yana janyo tambayoyi — kuma hakan na ba ka damar yin bayani. Amma idan sun ji Ibrahim Ahmad da yawa suna dauka kai dan Arewa ne daga Hausawa.

Mu sauya wannan tunani. Mu nuna cewa Musulunci na kowa ne — har da mutanen Igbo. Allah ya daukaka Musulunci da Musulmai gaba daya. Ameen."

13/12/2025

Idan Bazaka iya Aure ba kaita Azumi kawae
Ko da ana amfani da kondom yadda ya dace, ba ya bayar da kariya 100% gaba ɗaya, musamman ga cututtukan da ake kamuwa da su ta taɓa-fata da fata. Ga cututtuka guda biyar da mutum zai iya kamuwa da su ko da an yi jima’i da kondom:

duba COMMENT SECTION 👇 👇

13/12/2025

WATA SABUWA: Nan Bada jimawa ba Za'a manta da cewar anyi Addinin Musulunci a Duniya, Fàšťò Mamman.

Fàšťò Mamman Mamman Mabiyin addinin Kirist$nci mai suna Mamman Mamman Bishara Dole ya bayyana cewar nan ba da jimawa ba za'a manta da cewar an taba yin addinin musulunci a Duniya.

Me zaku iya cewa?

13/12/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Zainab ƴar kimanin shekaru 17 ƴar ƙabilar Igbo daga jihar Enugu ta kammala haddarta ta Alƙur'ani mai tsarki.

Wane irin fata za ku yi mata?

Ku yi following ɗin jaridar CCN Hausa domin samun sahihan labarai masu ƙayatarwa.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Zaria
Kaduna South