Health talk for ladies

Health talk for ladies

Share

Our page is for recipes and health

30/12/2025

Alhamdulillah ala kulli haal

29/12/2025

Lafiyar Maniyyi (S***m) da Haihuwa

Ba kowanne rashin daukar ciki bane daga mace kawai.

Idan maniyyin namiji ba shi da ƙarfi, yawa ko motsi, hakan na iya jinkirta samun haihuwa.

Abubuwan da ke taimakawa lafiyar s***m:

✅ Dabino
✅ Zuma ta asali
✅ Kwai
✅ Kifi (Omega-3)
✅ Gyada & almond
✅ Koren ganye
✅ Ginger + zuma
Abubuwan da ke lalata s***m:

❌ Shan giya
❌ Shan taba
❌ Yawan damuwa
❌ Zafi a jiki (wando matse, zama kan zafi)

👉 Shawara: Idan an dade ba ciki, a je asibiti a yi s***m analysis.

Kulawa da lafiya na kawo albarka

29/12/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah 😊

28/12/2025

Menene hadin da mace zatayi don samun ishasshen ni'ima a jikin ta... Hanya mafi sauki shine👇👇👇

28/12/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah, barkan mu da asuba yan uwa fatan alkhairi da fatan nasara baki daya

27/12/2025

Daga jiya zuwa yau 26/27 December 2025,.. ba laifi fa Arewa baki daya ta rikice da bukun kunan maza da mata

Muna addua Allah yasa duk anyi a sa'a Allah kuma ya nuna ma na yen baya🤲

27/12/2025

Jiya munje wani biki ana ta kokarin daukan hoto tare da amaryan can naji tace wlh Kashi nake ji... Abin tambayan anan wai dama ana jin ba haya a ranar aure ne🤔

27/12/2025

Amfanin rake (sugarcane) ga namiji 👇👇

27/12/2025

Amfanin rake (sugarcane) ga namiji da mace 👇👇👇

27/12/2025

Cikin Wannan makon zamu tattauna sosai akan abinda ya shafi rake (sugarcane)

27/12/2025

Assalamu alaikum wa rahmatullah, barkan mu da wannan lokacin.. Wannan shafi a kwanaki mun bude shine domin inganta lfyr mu da kuma abinda ya shafi girke girke

Se muka zo muka dan sami matsala da Facebook dinmu but Alhamdulillah bayan shakara shida munyi nasarar dawo wa,.. Kuma inshaAllah mun dawo kenan inda zamu ci gaba da kawo maku abin amfani,

Abubuwa da s**a shafi rayuwa, zaman ta kewan ma'aurata, matsalolin da s**a shafi yau da kullum... Tare da ingantattun magunguna

Da fatan zaku bamu hadin kai wajan following, likes, comments da kuma sharing

Health talk for ladies

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna South?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Kaduna South

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 01:01 - 17:00
Saturday 01:00 - 17:00
Sunday 01:00 - 17:00