Ummu hanifa beauty palace

Ummu hanifa beauty palace

Share

Beauty,cosmetics and personal care.

18/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Asiya Idiris Adam, Hauwa Mohammed, Khadija Muhammad Baba, Chika Sarkin Rafi, Nana Fiddausi Nasir, Ammien Fasihullisan, Aisha Adam Ummu Hibban, Zahrah'u Zaharaddeen, Uom Deedat Uom Waheedat, Rabi At Musa, Zainab Abdussalam Minshawee, Zainab Ahmad, Nana Firdausi, Aishat Bello, Ummusalma Adam Yakub, Ayshatu Gidado, Ammin Hibbah Matar Alkhair, Fateema Umar Zaria, Maman Saiyada, Musa Sakeenah, Oummou Yousouf, Maman Taufiq, Unique Nusee Bint Abdallah, Ayshat Muhammad, Zainab Aliyu Adam, Fatima Anas Abdullahi, Nana Khady, Naima Muhammad, Nana Asma'u, Murtala Hunsanatu

13/07/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ummussalma Rabi'u, Uthman Faeezah, Habiba Idris, Maman Annur, Maman Amrah Abdullahi, Khairat Musa, Ummu Al-ameen

06/03/2023

Happy new week friends.Allah ya yi mana jagora.

03/03/2023

Almighty. Keep us away from sin. Help those who have fallen into such conditions and gone off track to get back to You. Soften their hearts so they may connect with You again through prayer. Constantly remind us that we’re dependent on You and not ourselves.

07/11/2022

*Assalamualaikum barkar mu da wannan lokaci..*

*free registration Is back*

*Sunana Ummu hanifa Na sakance Ina zaune a gida Ina gudanar da kasuwancina na saye da sayarwan kayan gyaran jiki da kwalliya. Kuma company yana biyana duk karshen wata wannan kasuwanci ya canja rayuwata ta hanyoyi da yawa ga kyaututtuka iri iri ga tafiye tafiye a kasashe ketare dama gida Nigeria hmmmmmmmm Yan uwa abun bazaii kirgu ba, kina bukatar shigowa cikin wannan company me albarka domin kema a dama dake yi amfani da dama ta free registration a wannan watan ba ruwan ki da biyan (4,490) na register maza ki hanzarta Kar kuji ana yi ba ku💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 kiyi mun magana in har kina da sha awan farawa..*

03/07/2022

Suna na UMMU HANIFA, na kasance ina sana’a ta kayan kwalliya da gyaran jiki, wanda kayan nan basu da illa ga jikin dan Adam, sannan a wannan sana’a company na biya na duk wata bayan riba da nake samu na sayar da kayan nan..
Ina mata masu neman sana’a da zasuyi suna zaune a gida ba tare da sun fita ba, sannan kuma ana biyan ki daidai aiki da kika yi duk wata?
Idan kina bukatan irin wannan sana’a, da karfe takwara 8:00pm zamuyi bayanin irin sana’ar mu a whatsapp group, kiyi min magana ta whatsapp a wannan number 07088113616 zan saka ki a group din domin ayi da ke, idan kin gamsu sai ayi maki registration kema ki fara..

03/07/2022

Suna na UMMU HANIFA, na kasance ina sana’a ta kayan kwalliya da gyaran jiki, wanda kayan nan basu da illa ga jikin dan Adam, sannan a wannan sana’a company na biya na duk wata bayan riba da nake samu na sayar da kayan nan..
Ina mata masu neman sana’a da zasuyi suna zaune a gida ba tare da sun fita ba, sannan kuma ana biyan ki daidai aiki da kika yi duk wata?
Idan kina bukatan irin wannan sana’a, da karfe takwas 8:00pm zamuyi bayanin irin sana’ar mu a whatsapp group, kiyi min magana ta whatsapp a wannan number 07088113616. zan saka ki a group din domin ayi da ke, idan kin gamsu sai ayi maki registration kema ki fara..

13/05/2022

Today is friday.remember to make salutations continiously to our beloved prophet Muhammad (S A W).And to pray for what ever u want in this life and the hereafter,because there is an hour on this day that who ever prayed within it shall be answered.

17/10/2021

Shin kina da akalla N18,000 da za ki fara kasuwanci dashi ?

Shin kin dade kina son fara kasuwanci amma baki san wanne za kiyi ba ?

Ina son koyawa mata yan uwana yanda za su juya kayan kwalliya da suke anfani dashi yau da gobe zuwa kasuwanci me girma da zai sa su tsaya da kafafunsu ya kuma canja musu rayuwa in sha Allah.

Idan kina buqatar kasancewa cikin su kiyi comment da "Ina So" ko aji Whatsapp number ki

02/09/2021

Welcome to September🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳

19/07/2021

Allaah's Messenger (ﷺ) said: The best of supplications is the supplication on the day of Arafah and the best which I and the Prophets before me have said is:

لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللّٰهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيْكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيْرٌ

Laa 'ilaaha 'illallaahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer.

“None has the right to be worshipped but Allaah Alone, Who has no partner. His is the dominion and His is the praise, and He is Able to do all things.”

(At-Tirmithi. Al-Albani graded it good in Sahih At-Tirmithi 3/184, and also Silsilatul-'Ahadith As-Sahihah 4/6)

3️⃣ Making Tahleel, Takbeer, Tahmeed and Tasbeeh:

It is a Sunnah of our Prophet (ﷺ) to recite the Tahleel, Takbeer and Tahmeed as many times as possible on the day of Arafah, and also on the days of Tashreeq (11th, 12th and 13th of Dhul Hijjah).

Tahleel is saying: “Laa ilaaha il-lal-laah.”

Takbeer is saying: “Allaahu Akbar.”

Tahmeed is saying: “Alhamdulillaah”

Tasbeeh is saying: “Subhan'Allaah.”

4️⃣ Seek forgiveness from Allaah (ﷻ):

Allaah (ﷻ) frees much of His slaves from the Hellfire on this day. It was reported from Aishah (رضي الله عنها) that the Messenger of Allaah (ﷺ) said:

“There is no day on which Allaah, the Mighty and Sublime, frees more of his slaves, male and female, from the fire, than the day of Arafah. He comes close, then he boasts to the angels about them and say: 'What do these people want?”
(Sunan an-Nasa'i 3003)

So, Ya Bani Adam! This is a great chance for you and I because this may be the last Arafah we will witness before the eternal slumber. So let take full advantage of this day.

May Allaah (ﷻ) make us witness this day and more of it and accept it as an act of Ibaadah.

آمِيْن يَارَبَّ الْعَالَمِينْ

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Unguwar Rimi
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00