Beelysham88
We provide advert in all kind of business like, health problems, computer equipment, photo editor, video editor and so on
09/10/2022
Idan Har ASUU S**a Janye Yajin Aiki Sai Karatun Jami'a Ya Gagari Kashi Tamanin Cikin Dari Na Talakawan Nijeriya, Cewar Farfesa Umar Sani Fagge
Daga Imam Indabawa Aliyu
Farfesa Umar Sani Fagge Malamin addinin musulunci a jihar Kanon Najeriya ya bayyana cewa yajin aikin da malaman jami'o'i a Najeriya ke yi suna yi ne don maslahar al'umma ba wai maslahar kansu ba.
Shaikh Fagge wanda malami ne mai tawadhu'u, zuhudu da tsoron Allah, a yayin karatun da ya saba gudanarwa, ya kalubalanci gwamnatin Najeriya cewa duk wata gwaninta da za ta yi ba za ta kai ta ilmi ba.
"Jama'a su wani wanda aka hana shi albashi sama da wata takwas ya hakura, in da maslahar malaman jami'a ce za su hakura su janye. Ina tabbatar wa da duniya maslahar Talakawa ce a ciki, wallahi idan s**a janye, da kyar kashi ashirin cikin dari na 'ya'yan talakawa za su iya ci gaba da karatun jami'a. Sai dai Private, masu kudi ne kadai 'ya'yansu za su yi karatu.
Duk abin da kuka sani a kasar nan gwamnati ta zare hannunta a ciki, k**a daga lantarki, fetur da komai. Ilmin Primary da secondary ya karye na jami'an ne kawai a tsaye, shi kadai ne talaka ke daukan wani abu, mu da muke koyarwa a jami'an ne muka san bala'in da jami'a suke ciki, da wahala ka sami department din da ba wasu malaman ne ke haduwa su biya wa wasu daliban kudin makaranta ba, dubu talatin zuwa arba'in idan ka mayar da shi miliyan biyu waye zai iya biya?
Idan malaman jami'a s**a janye, kowanne talaka sai ya biya sama da miliyan biyu. Don haka sai a yi addu'a don Allah ya haska wa gwamnatin ta gane lallai talaka ya k**ata a cece shi a wannan lamari, duk inda gwamnati za ta zuba kudinta ba zai kai na wannan muhimmanci ba. Ilmi k**ar gishiri ne idan ba kai ba miya, ilmi mai gyaran zamani. Idan babu shi ba inda kasar za ta je, kuma kullum gwamnati ita ce dakko wasu kwararru daga wasu kasashen ana barnatar da kudi." In ji Farfesa Sani Umar Fagge.
06/03/2022
https://MyIncomePayout.com/?userid=86450
Start Your Online Weekly Job - Small Tasks Marketplace MyIncomePayout.com - We have been around for years and have thousands of members worldwide. There is no fee to join this website. we paid thousands of dollars in payments to our members every month for their completed tasks.
26/01/2022
06/01/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hanwa Dandali
Kaduna South
810103
