Asraru kaitsaye
alhmdllh
+2349023818778
BAQIN JALABIN TASRIFUL MALU mujarabun insha allahu wannan bakin jalabine indaizakaiyayinsa to wallahi wallahi wallahil azimu Zakayi ARZIKI cikin karamin lokaci kodaicikin SHEKARA kokuma kafun SHEKARA to anasamun farin Wake irin manyan dayawa saikasamu farar shinkafa wadda akeyin tuwodaita itamadin dayawa kamardai kowannensu kadayawuce gwangwani biyu saikadake kowanne daban harsaiyazama gari saikahadasu wajedaya saikarubuta wannan ayar FISAMUMI WAHAMIM Babu adadi kawaidai anason kacika babban allo cikinsa dabayansa saikawankeshi daruwa kadan saikakwaba wannan garinda kadaka dawannan ruwan rubutun saikadunkulesu kamulmulesu saikasamu KITSAN BAQIN KARE gaskiyar magana shi akafiso idanbakasameshiba saikasamu KITSAN BAQAR AKUYA kokuma KITSAN BAQAR MAGE duk Wanda kasamu zayyimaka aiki to Amman nabakin Karen yafisaurin TASHIN cikin wata ukku zakafara ganin aikinsa saikasamu gwangwani kasaka KITSAN Karen acikinsa kadorashi akan WUTA idanyanake saikasoya wannan garinshinkafarda dawakenda kakwabaduda rubutun idanyasoyi saikadauka kacinyeshi saikayi SABON aski tal tal kanagamacinyews saikashafa Manda kasoyashi akanka to kullum hakazakayi hargashi yafitomaka Kuma kullum saikaci wannan ragowar man acikin abincinka to wallahi wallahi wallahil azimu Wannan bakin asirine nasamun ARZIKI cikinsauki cikingaugawa wallahil Wani idanyayi kafun wata ukku harkokinkasa sunfeshe wanikuma kafunshekara Ammanfa bakowabane zaiyayinsa kumagashidai Babu waniwahalar aiki saidai hanyarda akabi wasuzasugama kamar ankauce hanya to Babu lallai Babu Dole mudaimunbakuda kyakyawar niyyarmu Allah yataimakemu Amin summa amin
20/09/2023
+2349023818778
MAGANIN KAFIN TILAWA inayan uwanmu almajirai wayanda idansuka haddace wasudaga cikin ayoyin alqur,ani sai abunyazube to ajarabawannan duk wanda TILAWARSA takelalacewa idanyayita to anarubuta duk abunda kagani ajikin wannan takardar shine kafa daya to hakazakayisu guda bakwai to ranar LARABA idankayisu zakamaida kowace tazama laya to dukansu aranar laraban zakahadiye kowace acikin laumar tuwo to amman tuwao anason dukyanda za,ayi idan antashi kwashewa dagacikin tuknyar to yazama kaineza,afara kwasamawanaka to insha allahu duk abundakatabbatar kahaddacce bazaisake zubewaba wannan mujarabunne allah yataimakemu amin summa amin
17/09/2023
+2349023818778
SIRRIN SAMUN KUƊI Naira Dubu Sittin 60 mujarabun insha Allahu ajarabashi mugani To Duk Wanda Yakeson yasamu wannan KUƊIN to anarubuta wannan SIRRIN tundaga Wajen
YA WAHABU
YA KARIMU
YA ZADDAULI
YA FATAHU
YA RAZAQU
YA KAFI
YA GANIYYU
ƙafa 17
Tareda wannan HATIMIN Kafa Daya zakarubuta bukatarka atsakiyar wannan HATIMIN kawankeshi daruwan MA UL WARDI kawanke KANKA dashi to kullum hakazakayi har zuwa kwanaki bakwai ajere batareda fashiba to insha Allahu Duk Wanda yayiwannan aikin Kamar yadda kagani arubuce batareda kuskureba To insha Allahu zakasamu kuɗi acikin wannan watan har NAIRA Dubu 60 wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani Allah yataimakemu Amin summa amin
17/09/2023
+2349023818778
MAGANIN KIRANYE MACE kokuma NAMIJIN Duk Wanda ya saki matarsa kokuma MIJINTA yasaketa to acikinsu saidaya yakeson adawo acigabada zaman AURE kokuma zaman HAQURI To saikuma Macen yaqi Yadda takoma kokuma MIJINTA yaqi Yadda yamaidata to anarubuta wannan ayarta WA HAMMA BIHA Kafa Daya ajikin ganyen TUMFAFIYA Guda bakwai Wanda yayi jajir yafadi QASA dakansa karubuta sunan ta dakuma sunan ka asaman natakuma aqasa zatayasamu farjin KAZA yadakesu Tare yaringa turarawa gabansa To insha Allahu zatadawo dakinka batareda Wani batalokaciba wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani
To idankuma macece takeson MIJINTA yadawo dakansa yamaidata DAKINTA To zatasamu farjin ZAKARA Bayan tayi wancen rubutun tadakesu Tare taringa turarawa AGABANTA To insha Allahu zaizo yamaidata DAKINTA batareda Wani batalokaciba wannan sirrin yanada matuqar muhimmanci awajan Duk Wanda sukasamu matsalar zamantakewar Aure Indai masalahar Rayuwa Dakuma daidaito tsakanin mata da maza akeson samu To zakashamamakin abunda zaikasance atattareda Kai zakabayarda labarin Abunda kagani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugani Allah yataimakemu Amin summa amin
16/09/2023
+2349023818778
HAYAQIN JALABIN SAMUN KUƊI mujarabun insha Allahu dakuma KIRAN JAMA A mujarabun insha Allahu To anasamu KAUCIN TUMFAFIYA Dayawa dakuma ganyen IDON ZAKARA dakuma shikansa IDON ZAKARA dakuma MAHAUNIYA kadakesu dakan HAYAQI saikasamu Turaren BINTA SUDAN dakuma KAMFANI dakuma ƊAN DUWALA kajuyesu Acikin wannan MAGANIN To zakaringayin hayakidashi kullum sau ɗaya arana kokuma Sau biyun safe dakuma yamma To Indai budewar HARKOKIN RAYUWA kotakoina kakeson samu To kadaure kajarabayin aikidashi kagani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugani Allah yataimakemu Amin summa amin
+2349023818778
16/09/2023
FALALAR JUMA A
MAGANIN KARATU mujarabun insha Allahu anarubuta wannan TAKARDAR kokuma wannan BAITIN batareda adadi Ba kawankeshi kasha Tareda ZUMA farar SAQA asatacikin Ruwan rubutun To insha Allahu Allah zaibudemaka kwa kalwarka zakafahimci Duk Abunda aka karantar da kai zaizauna acikin zuciyarsa wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani Allah yataimakemu Amin summa amin
+2349023818778
MAGANIN MAYU mujarabun insha Allahu ajarabashi mugani dakuma Duk Abunda yashafi BUDEWAR HARKOKIN SAMU AWAJAN ALLAH To Duk Wanda yakeda wannan larurar ta rashin lafiya Na MAYU kokuma MAITA Wanda sukakamashi zasu sake shi Wanda kuma Basu kamashiba to Babu Kai Babu su To anasamu JAR TAFARNUWA dakuma TAZARGADE Kadakesu suzama dakan HAYAQI saikasamu Turaren MISKI Jan MISKI kajuyeshi acikin wannan maganin To Dan Allah koyanu kokuma gobe kadaure kajarabayin aikidashi kagani zakaringayin hayakidashi kullum sau ɗaya arana kokuma Sau biyun haryaqare to bazance komaiba akan wannan sirrin Amman Wanda yayi shizaibada labarin Abunda kagani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugani Allah yataimakemu Amin summa amin
15/09/2023
+2349023818778
DAMARAR MAGANIN BADUHU mujarabun insha Allahu Duk Wanda Yakeson Duk lokacinda kashigacikin Wani yanayin runtsi kokuma damuwa kokuma tashin hankali dakuma razani kawai kabace batt To anasamu QWAN MAKWARWA kafasashi yazama Kamar Shine TAWADA saikasamu FARAR TAKARDA Guda 60 to kowacce Guda ɗaya zakarubuta wannan ayarta
WAJA ALNA MINBAINI AIDIHIM SIDDA WAMIN KALFIHIM SIDDA FA AGASHAINAHUM FAHUM LAYUBSIRUN kafa Daya ajikinta idankagama dadukkansu saikasamu ragowar YADIN LIKAFANI kadinkesu ajikinsa idankagama dadukkansu saikasamu MAKARA acikin Wani masallaci kasaka wannan DAMARAR acikin ta kayimata SALLAR GAWA tareda wannan KABAR BARIN Da akeyi Guda huɗu To shikenan kagamanaka aikin saikasaurari Abunda Allah zaiyyima to Wallahil azimu Indai wannan DAMARAR tanajikinka Duk lokacin da kafirgita zakabace bazaifitoba saiyasamu nutsuwa dakuma kwanciyar hankali wannan sirrin yanada matuqar muhimmanci awajan Duk Wani Wanda agarinsu akesamun matsaloli tsaro dakuma tashin hankali Dakuma Masu yawan TAFIYE TAFIYE tsakanin Kudu dakuma arewa atakaicedai wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugani Allah yataimakemu Amin summa amin
06/09/2023
+2349023818778
Assalamu alaikum mutanan duniya ina yimuku fatan al kairi gabadaya wannan sirrine na maganin mallaka wadda babu kokonto acikinsa mutukar an jaraba za adace dayardar Allah tom Allah yayimana jagoranci Allah yatemakemu gabadaya nagode
06/09/2023
+2349033778739
SIRRIN HATIMIN ANNABI SULAIMAN
DON NEMAN DAUKAKA DA GIRMAMAWA
In kanason samun daukaka gun sarki ko sarakuna ko neman korjinin jama a maza ko mata to ana rubuta wannan hatimin Annabi sulaiman kafa 1 saikayi laya ka sakata a cikin hula ko rawani to duk girman mutum da muqami wallahi saiya sunkuya maka wannan hatimine mai girma da bam mamaki izininsa muyiwa Annabi salati
06/09/2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kaduna
