Ina mafuta "yan nigeria

Ina mafuta "yan nigeria

Share

Wannan shafin ankirkireshene domin shawar warin ga matasa wayardakai da hadinkan "yan nigeria.

03/05/2026

YADDA AKECHIN ZABE A AREWA MUSAMMAN A BORNO STATE.

02/05/2026

Shin waye major Almustafa?

02/05/2026

Mu ajiye maganar Jam'iya da sun zuciya duk Nigeria babu Dan takarar shugaban kasar kamar Major Dr. Hamza Al-Mustapha

15/04/2026

TAMBAYA?
MEYASA SAI AREWA SOJOJI SUKE KASHE FARA REN HULA ACE KUSKURE NE
MEYASA BAYA FARUWA KUDU.

15/04/2026

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ

Dan gwagwarmaya ba wanda yake tsoron azzalumai ba ne ⚔️
Ba wanda yake gudun mutuwa 😤 ko tsoron zagi da cin mutunci ba ❌
Domin wanda yake fakewa daga gaskiya 🚫, bai shirya shiga sahun gwagwarmaya ba.

Dan gwagwarmaya na gaskiya jarumi ne 💪🔥
Mai tsayawa kan gaskiya 🕊️ ko da duniya zata juya masa baya 🌍
Mai riƙon amana 🤝, mai juriya 🧱, mai sadaukarwa domin al’umma ❤️

❓ To, waye ya kamata yan gwagwarmaya su yi koyi da shi?
👉 Shi ne wanda baya sayar da gaskiya 💯 saboda tsoro ko son rai ❌
👉 Shi ne wanda yake tsayin daka 🧍‍♂️ a lokacin jarabawa ⏳

❓ Wacece matar dan gwagwarmaya?
👉 Ita ce mace mai fahimta 🧕 da haƙuri 🌸
👉 Wadda take goyon bayan gaskiya 🙌, tana ƙarfafa shi 💖

❓ Waye mijin ‘yar gwagwarmaya?
👉 Shi ne namiji mai daraja 👑 da kishin gaskiya ⚖️
👉 Wanda yake girmama ƙoƙarinta 🌹, ya zama ginshiƙi a gareta 🏛️

🔥 Gwagwarmaya ba wasa ba ce… 🎯
Sai mai zuciya mai ƙarfi 💥, mai imani 🤲, mai niyyar gaskiya 💎

Idan ka shirya tsayawa 🛡️ — ka zama cikakken dan gwagwarmaya!
Idan kuma tsoro ne ke tafiyar da kai 😔 — ka sani, hanya ba taka ba ce ❗

اللهم صل على محمد وآل محمد ﷺ
Dan Lamido

07/04/2026

Copied
*MUHIMMIN SAƘO DAGA NDLEA*
Iyaye masu daraja,
Idan kuna da ‘ya’ya matasa, musamman waɗanda ke cikin shekarun balaga, ku fara lura da harshensu.
Musamman ‘ya’ya mata, idan kuka fara ganin canjin launi a harshensu akai-akai kamar shuɗi, rawaya, kore ko lemu (orange), ku sani cewa suna iya shiga shan wani miyagun ƙwayoyi mai suna Molly.
Molly tana sa mutum jin daɗi da annashuwa fiye da kima, tana iya sa mutum yin dariya ba tare da dalili ba, kamar wani irin hauka na wucin gadi.
Idan tasirin Molly ya bayyana, duk wanda ya taɓa yarinyar da ta sha wannan ƙwaya zai iya yin lalata da ita cikin sauƙi.
A yanzu haka, makarantu da tituna sun zama wuraren da ake yawan amfani da Molly.
Abin takaici, wasu ‘yan mata ma sun maida sayar da ita a matsayin kasuwanci.
Molly (M**A) ƙwaya ce haramtacciya, kuma farashinta ba shi da ƙayyadadden tsari.
A wani rahoto, an ce a shekarar 2022 ana sayar da kashi ɗaya na Molly a Najeriya da kusan ₦25,000.
A yau kuma, ta fi sauƙin samu a tituna da makarantu da farashin ₦2,000, ₦5,000, ko ₦10,000.
Hanyoyin amfani da ita sun haɗa da:
Wasu suna lasawa kamar Vitamin C
Wasu suna maida ita gari su ɗora a harshe a hankali
Wasu kuma suna narkar da ita a cikin ruwa
A halin yanzu tana daya daga cikin kwayoyin da ke lalata rayuwar matasa maza da mata.
Abin da ya fi muni shi ne, idan jiki ya saba da Molly, mutum zai fara neman wasu ƙwayoyi kamar Barky ko Crack domin ƙara ƙarfi, kuma kafin a ankara, yaron zai lalace gaba ɗaya.
Mu haɗa kai mu ɗaga murya domin yaƙi da wannan matsala.
Za mu iya rage ta, kuma za mu iya taimaka wa wasu su fita daga wannan hali.
Na gode, Allah Ya ci gaba da albarkace mu, Ya kuma shiryar da matasanmu.
SHAN MIYAGUN ƘWAYOYI MATSALA CE DA TA ZAMA RUWAN DARE A CIKIN AL'UMMARMU A YAU; MU TASHI MU YAKE TA TUN GABANIN TA IDA KASHE MATASANMU.

20/03/2026

SAKO NA FARKAWA GA AL’UMMAR AREWA
Ya ku ‘yan uwa na Arewa…
Abin da ke faruwa a Maiduguri da sauran yankunanmu ba ƙaramin al’amari bane. Shekaru sun shige muna fama da hare-haren Boko Haram—amma har yanzu jini na zuba 🩸, rayuka na salwanta 💔, iyalai na rushewa 🏚️.
👉 Tambaya ita ce: Har yaushe za mu ci gaba da shiru?
Mun ga yadda hare-hare ke faruwa kusa da mu… 🚨
Mun ga yadda ake rasa rayuka… 🕊️
Mun ga yadda tsoro ya mamaye zukatan mutane… 😟
❗ Amma gaskiya ita ce:
Idan muka zauna muna jira kawai, wannan matsala ba za ta ƙare ba. ⏳
⚠️ LOKACI YA YI NA TASHI
Ba tashin hankali ba… ❌
Ba rikici ba… ❌
Sai dai tashi cikin hikima da haɗin kai 🤝💡.
🕌 Mu haɗa kai—Musulmi da Kirista ✨
🧠 Mu wayar da kan matasanmu 📚
🛡️ Mu kula da tsaron unguwanninmu 🏘️
🗣️ Mu nemi hakkokinmu cikin lumana ✨
🔥 SAKO MAI ƘARFI
Kada tsoro ya hana mu magana 😤.
Kada gajiya ta hana mu neman mafita 😓.
Kada rarrabuwar kai ta karya mu 💪.
👉 Arewa dole ta tashi—amma cikin tsari, cikin hikima, cikin haɗin kai ✨🤝.
Domin idan muka haɗa kai, babu wata matsala da ba za mu iya magancewa ba 💥.
💬 KARSHE
Rayukanmu suna da daraja 💎.
Mutanenmu suna da daraja 🌟.
Makomar Arewa tana hannunmu ✋🕊️.
👉 Mu tashi mu kare kanmu—ba da makami ba, sai da haɗin kai, ilimi, da gaskiya

19/03/2026

An ƙaƙaba muku yunwa da gangan, anzo ana binku da shinkafa kwano uku-uku kunata ihu wai alheri ya sauka, sakarkarun banza!

Engr. Ibrahim Hassan Ibrahim.

Menene ra'ayinku ?

18/01/2026

An cusa muku tsanar ilimin boko kun ƙyamacesa

Su kuwa yahudawa da turawa sunyi kane-kane acikin ilimin boko

Yanzu sun mamaye komai a fannin kimiya da fasaha

Zasu ƙera manyan makamai masu linzami kuma su jefa kanku domin kawo ƙarshen addininku

To yanzu waye wawa?

Saboda haka dole musulmi su tashi su nemi ilimin boko domin kare addinin muslunci da musulmi

Maganar cewa boko yahudanci ne, wannan maganace irinta wawayen mutane.

18/01/2026

DA MUSULMI DA CHRISTIANS ✝️ DUK WANI TALAKA YA KAMATA YA FARA ADDU'A ALLAH YA KARYA TINIBU DA JAM'IYAR APC A NIGERIA 🇳🇬 BAN TABA GANIN SHUGABAN DA BASHI DA TAUSAYI KO MANUFA MAI KYAU GA TALAKAWAN SHI BA KAMAR WANAN BAYAN ALLAH KULLUM YADDA, ZAI ZALUNCI TALAKAWAN SA NE ARANSA TUNDA KAHAU MULKI BAKADA AIKI SAI KIRKIRO HARAJI DA CIYO BASHI DA CIRE TALLAFI GA TALAKAWA BAKA DA AIKI AMMAN A HAKA KULLUM AZZALUMAN GOMNONI SUNA KOMAWA APC ALLAH KAJI TAUSAYIN MU KA TARWATSA APC DA DUK MASU GOYON BAYAN WANNAN AZZALUMAN SHUWAGABANNI ZALUNCI BAYA DOREWA INSHA ALLAHU

27/12/2025

SAKO DAGA DAN UWANKU DAN AREWA
Arewa bamu da wakilci kodaya munaji muna gani Ansaida arewa Ana kashemu bama iyacewa komai matasa kasarmu yankinmu yana bukatan addu'arku dakuma aiki a aikace wajan nuna adawa da zalincin masu mulkammu Ana amfani da malamai wajan raba kawunan mu muhadakai muyaki makiyan kasarmu makiyan al'ummar mu, muyaki zalinci gashi dai shirun da mukeyi yakaiga anfara kawomana hari da manya manyan boma bomai za a kashimu dasunan ana yakar dan ta'adda matasa shurunda mukeyi Wallahi shike kara nakasamu ba sai ankarardamuba munemi "yancinmu.
Kuduba lokacin da akayi juyin mulki Nijar maiyasa tunubu ya kokarin kaimusu hari saboda bata kusa da yankinsa, nabiyu maiyasa tunubu ya taimaka wajan hana juyin mulki a binin saboda zaishafi cigaban yankin su "yan AREWA mutashifa basai mukareba basai sun gama kashemuba hausawa nacewa da ruwan ciki akejan narijiya muhada kanmu muyaki zalinci Allah ya bamu nasara yataimaka mana ya karyamana azalumai amiin summa amiin.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Sammani Close Maraban Jos Kaduba
Kaduna