Nafseen's Dexterous henna
Classy Apparels,fancy henna stickers,henna powder seal tape and henna oil .....
09/03/2026
My people ku zo ku siya Authentic and original Traditional henna powder that gives a dark,neat,Elegant and Long-lasting stain π πΎπ πΎ ku dai kun San bana kawo muku abu mara kyau
09/03/2026
Looking for beautiful and long-lasting henna design?
Naphseen Henna got you covered π
πΎ Book your henna session today and glow differently β¨ππ½
Assalamu Alaikum wa rahmatullah wa rahmatullah
it's been a while
my people ya kuke ya ibada
Allah ya amsa ibadun mu Allah yasa Muna daga cikin y'antattun bayi
HAPPY FATHER'S DAY to my super HERO, my ROCK, my MENTOR, and my biggest SUPPORTERππ
Your silent sacrifices never went unnoticed...
You've always been my biggest supporter and my greatest role model....
The older I get, the more I realize how important it is to have a dad like you...
Thank you for being my anchor in life's stormy seas...
Forever PROUD of you BABA na β€οΈπΉ
Mata Mutanen muππ
Kishi kumallon Mata
1) In ka auro Ustaziya, tace: Munafukan gari, Allah a baki, sharri a zuci, in ko ka auro 'yar gayu tace ta fitsare kafa, ba ta da kamun kai.
2) In ka auro mai kyau tace kyalkyal banza, ka auro mara kyau tace an cuce ka.
3) In ka auro fara tace Sadaka Yalla ko Hasken Ambi, in baka ce tace Bayan Tukunya.
4) Ka auro daga danginta tace kana son bata zumunta, in kaje wani gun tace Tsintacciyar Mage.
5) Ka auro 'yar makota, tace wadda ta gama sanin sirrimmu? In kaje nesa tace ba a san asalinta ba.
6) In ka auro babba, tace an kwaso kwashi kwaraf, in ko karama ce tace girma ya fadi.
7) In ka auro kawarta, tace duk matan duniya? Don cin fuska da cin amana? In ko ka auri 'yar aikin gidan, tace Tir... wai iyakar wulakanci ke nan, kuma baka da taste.
8) Ka auro 'yar manya tace: Kuda wajen kwadayi akan mutu, in 'yar talakawa ka auro tace Allazi Wahidin, Allah baku mu samu.
9) In ka auri 'yar amininka tace: Tsohon Banza, yau Baba ya koma Bobo, in ko abokiyar aikinka a ofis ka auro, sai tace: Abin boye ya fito fili.
10) In ka auro mai abin hannunta, sai tace: Kano Jiddah ko 'yar Dubai, in ko ba mai sana'a bace, tace an kwaso cima zaune.
11) In ka auro 'yar malamai tace asirce ka aka yi ba yinka bane, in ko 'yar bata da karatu, sai tace gidansu ko sallah ba a iya ba.
12) In ka auro daga danginka, tace ana son a hade kai a ware ta, in kuwa bazawara ka auro, sai tace, In kaga godiya da sirdi, to uban wani ta kayar kuma wani mai gigi zata sake kayarwa..........
Wai shin Yaushe kenan za a auro maku kishiya ta kirki ne mata?
06/05/2025
Banga amfanin Kiran kawayenki ki Tara su wai kina nuna masu kayan lefen ki ba. Me k**e nufi? Su zo su ga kayan da mijinki ya kawo maki mashallah. Karki manta, yawancin su fa basuda tsayayye b***e ace ana maganar aure, wata tana ma da tsayayyen Amma karfin shi Bai Kai na mijin da Zaki aura ba, wata bazawara ce tana rokon Allah ya kawo mata miji Nan kusa. Wata a gidansu ma an takura ta ta fidda miji Babu, a zaune suke gaban kayan lefen ki suna "awwn" Amma Bai Kai ciki ba. The evil eye is real, duk abunda bashida Wani amfani ki guje shi. Wata a cikinsu auren ma da zakiyi kawai bakin ciki take!
BE WISE !
05/05/2025
26/04/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
No 3 Kamsalim Crescent By Ansar Close MALALI Kaduna
Kaduna
