Salim Yero

Salim Yero

Share

Commentator, blogger and editor

Photos from Salim Yero's post 28/11/2024

SUPREME AUSTRIA 🇦🇹.

090 16607401 WhatsApp or call.

01/08/2024

YAN KARFE VS YAN SANDAH🔥

Photos from Salim Yero's post 01/08/2024

ZANGA ZANGA KENAN DAGA GOMBE.
Bisa ga dukkan alamu mutanen jihar gombe sunfi kowa karbar kebur, duba da yawan masu zanga zangar.

Photos from Salim Yero's post 01/08/2024

Ko da me kazo anfika.
Yadda masu zanga zanga na jihar kano; s**a fasa Ofishin NCC, s**a kwashi ganima.
Kaicho!🤬

01/08/2024

Yadda zanga zanga ke kasancewa a wani bangaren jihar kaduna.

Zanga zangar kaduna daban ce🤓

23/07/2024

Za mu bai wa masu zanga-zangar tsadar rayuwa kariya matuƙar ta lumana ce, a cewar Sufeto Janar na 'Yansandan Najeriya Kayode Egbetokun

Allah kasa ayi lafiya ba tareda a kwashi hakkokin wasu a matsayin ganima ba.
Yero.

20/07/2024

Wai nikam iya hausawa ne zasuyi zanga zangar nan ne?
Naga sauran kabilu basa cewa komai ne🤢🙄💥

08/07/2024

Saw this
And someone said they're the historic longest neck in 18th century.. lol 🤣🤣🤣🤣
Follow me for more gist.

02/07/2024

Jama'a ga Frane Selak dan kasar Kuroshiya, da ya kasance wanda ya fi kowa tsallake rijiya da baya a duniya.

A shekarar 1962 ya tsallake hadarin jirgin kasa wanda mutane 17 s**a mutu. A 1963 jirgi ya fadi da shi kowa ya mutu shi kuma ko kwarzane.

A shekarar 1966 motar safa ta lume da su cikin rafi, mutum hudu s**a mutu amma Frane bai samu ko da kwarzane ba. A yayin da a shekarar 1973 motarsa ta k**a da wuta ya tsallake rijiya da baya.

Ya kuma tsallake hadarin taho mu gama da mota ta yi da shi, sannan ya lashe Yuro dubu dari takwas a C**a a shekarar 2003.

Me za ku ce da shi?

02/07/2024

A cewar gwamnatin jihar Sokoto, an bayyana cewa Sarkin Musulmi ba shi da hurumin da tsarin mulki ya ba shi na nada muk**ai.

A yayin taron jin ra’ayin jama’a dangane da dokar kananan hukumomi da masarautu ta Sakkwato na shekarar 2008, kwamishinan shari’a, Barista Nasiru Binji, ya yi karin haske kan cewa dokar sarauta da ake yi a jihar ba ta dace da tsarin mulkin Najeriya ba.

Ya ce, “Sashe na 5 (2) na kundin tsarin mulkin kasa ya nuna cewa ikon zartarwa na nadawa a jihar ya rataya ne ga Gwamna kai tsaye ko ta hannun mataimakinsa ko kwamishinoni ko wani wakilin gwamnati da Gwamna ya ba shi izini.

“Don haka babu wani ikon da aka bai wa majalisar Sarkin Musulmi ta nada wani . Sashi na 76(2) na dokar karamar hukumar Sokoto da masarautar sakkwato ya baiwa majalisar sarkin musulmi ikon nada hakimai da gundumomi a jihar, sai da amincewar gwamna mai ci.

“Don haka sashin bai dace da kundin tsarin mulkin 1999 da aka yi wa kwaskwarima ba don haka ba zai iya tsayawa ba. Domin kuwa ikon nada shi ne bangaren zartaswa kuma su waye suke gudanar da mulki, shin ba Gwamna ba ne? Wannan shi ne dalilin da yasa muke so kawo gyara, Don gyara kuskuren da aka yi a baya,”

28/06/2024

Idan har garkuwar da barayi s**ayi da mahaifiyar rarara bai zamo abin nuna alhinin ku ba toh bai k**ata yazama abin farin cikin mu ba.
Ko banza dai ita musulma ce kuma shima dauda musulmine don haka ni banga wani abun jin dadi don iftila'i ya fadawa dan uwa musulmi ba. Tabbas rarara baya kyautawa kan yadda ke fadar karyar akwai tsaro a kasa alhalin yasan babu.
Amma fa kar mu Manta alokacin mulkin shugaban kasa Buhari yan ta'adda sun kai masa hari amma hakan bai sa ansamu tsaro akasar ba, haka kuma barayi sun sha kaima gwamnoni hari k**ar Nasiru El-Rufai, amma hakan baisa ansamu tsaro a jihar kaduna ba, yan bindiga sun dinga tare yan majalissu k**ar Hon. Gudaji kazaure, (inda har yake cewa duk idan zaiyi tafiyar dare yakan Debi kudi yasa a motar sa domin daga barayi sun tare shi sai ya dauka ya basu ba sai an kaishi jeji ba.
Mu dinga yima junan mu fatan alkairi.
Allah ya sa mudace.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kaduna