Muhammad Salisu Yakubu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhammad Salisu Yakubu, Health/Beauty, zaria Road, Kano.
05/04/2025
Wedding day
05/04/2025
At work
05/04/2025
Day 6
Wankan sallah
02/09/2023
DA DUMI DUMINSA: Litar Man Fetur za ta koma kasa da N@ira 200 a Najeriya, inji kungiyar IPMAN.
Shugaban kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya reshen jihar Ribas Joseph Obele, ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta cika alkawari na tabbatar da ta gyara matatun man kasar kamar yadda aka tsara.
Me zaku ce?
31/08/2023
Wata kungiya mai suna LABUENA VIDA a jihar Borno, ta s|ye gaba ki daya mai din NNPC da ke Rahama Lodge na jihar, tasa a s@idawa al'umma akan Naira 340.
Wannan dogon layin da kuke gani duk na shiga gidan mai din ne, kamar yadda dan uwa Assalafy Maiduguri ya dauko mana hotuna. Muna yiwa shugabannin wannan kungiyar Addu'ar Allah ya saka musu da Alkhairi.
Daga
✍️
31/08/2023
KIRAN GAGGAWA GA YAN SOCIAL MEDIA
Assalamu Alaikum yan'uwana yan gwagwarmaya watau marubuta a kafafan sada zumunta na (social media, WhatsApp, Instagram, da dai sauransu) Dan girman Allah ayaɗa matsalar rashin tsaro da ta addabi yankin birnin gwari da kauyakunta irinsu hanyar Kaduna hanyar funtuwa da kauyakun da suke hanyar
da sauran kauyuka Domin yanzu akwai yangudun hijira daga wayan'nan yankuna da baxasu ƙirguba sunbar gidajen su dukiyoyinsu yan ta'adda sunkwace munakira ga mahukunta gwamnati, yan siyasa, da duk masuruwa da fada aji ataimaki bayan Allah a kawo masu daukin gaggawa.
Yan social media Dan Allah a taimaka da yadawa dakuma kira ha gwamnati da tataimaka domin kawo karshen wannan matsala, muna rokan Allah s w t duk Wanda yake dasa hannu acikin wannan matsala ta ta'addanci da tada hankalin musulmai ya Allah inyanada rabon shiriya Allah ka shiryashi inkuma haka yakeda niyar cin zarafin al'umma ya Allah ka
Wulakantashi
Katonamai asiri
Allah kawomana zaman lafiya mai dorewa a kasarmu, jiharmu, local government, da garuruwamu bakidaya.
sign
21/08/2023
Abdourahmane Tiani shugaban mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ya ce kasar a shirye take ta kare kanta daga duk wani nau'i na mamayewa daga kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zaria Road
Kano
MUSAYIC
