SIRIN mallakar mijina
iam simple
24/02/2026
MATA ANA MAGANA ANAN
22/02/2026
°
*_SIRRIN WARAKA DA TSIRRAI_*
•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
KE👉🏾 ZONAN🫴🏽! //21
:
In dai ba ki da ulcer kuma infection na damunki, ki samo citta guda 2 manya, da kurkum guda 3, da kanumfari cokali ɗaya, ki kankare cittar da kurkum ɗin, ki haɗa su da kanumfarin ki jajjaga, sai ki samo ruwan lemon tsami kar a sa ruwa sam-sam rabin lita, ki jiƙa na kwana 2. Sai ki tace, ki sha shi na mako ɗaya, ma'ana za ki raba kashi 14 kenan, kullum ki sha da safe kafin a ci abinci da dare kafin ki kwanta. Ba tsallaken kwana._
Kai har ke da kika cewa bakya Jin sha'awa bance kada ki shaba
_____________________
Gabatarwa _Saddeq Nagogo Blungu
Indai Ba Blue Film A Wayarka/ki, Allah Yasa Wannan Shekarar Ka/kifi Karfin Duk Buqatun Ka/ki🤲🏻
In har babu kce amen.
16/02/2026
Kyaun Alkawari Cikawa 👇
Kina yawan jin gajiya? Ko kina son ƙara kuzari da ni’ima ta halitta?
Ga sirrin da kakanni s**a dade suna amfani da shi….. 👌
Ki Dangwalamin Liking Kafin Ki Shiga Comment Section 👇
16/02/2026
Kyan alqawari cikawa ,
👇👇👇👇👇👇👇👇
Abubuwan da ake bukata:
Ridi – gwangwani 1
Dabino – rabin gwangwani
Gyada – rabin gwangwani
Garin sassaken baure – cokali 3
Dan bashanana – cokali 1
Mazarqwaila – rabin kifi
Zuma – yadda ya isa
Yadda ake yi:
1️⃣ Ki wanke ridi ki shanya sosai.
2️⃣ Ki zuba ridi a tukunya, ki kawo danbashanana ki zuba, ki dafa har sai ruwan ya kusa konewa.
3️⃣ Ki sauke ki kawo zuma ki zuba, ki bar ya huce.
4️⃣ Ki kawo blender ki niƙa, ki juye a kofi. Idan ba ki da blender, za ki iya niƙa da hannu.
5️⃣ Idan kina so, ki ƙara mada don aikin ya fi kyau.
6️⃣ Ki shanye, ki ajiye lafiya. 🥰
Ina tabbatar miki:
✅ Zakiyi mamaki!
✅ In-shaa-ALLAH zakimin kyakykyawar addu’a da fatan alkhairi. 🥰
Don ALLAH kada ki wuce batare da like ba 🙏 🙏
16/02/2026
Hajiyatah Kada ki wuce wannan post din ba tare da kin karanta ba, musamman idan kina bukatan sak**ako cikin gaggawa💃💃💃
Kafin na baku wannan tsirri, inaso inga yawan masu bukata 👇
Ku rubuta min kinaso a comment section
Sannan ki danna min Like
13/02/2026
ℹ BABU MACEN DA TAKE DA WAHALAR SAMU... ITA CE KAWAI BATA RA'AYINKA.
Dan uwa,
Ka daina yaudarar kanka kana cewa: Tana jan aji ne ko Tana so na amma tana nuna min halin mata ne.
Wallahi Karya Ne.
Dokar Soyayya tana da sauki:
Mace da take Sonka, za ta karya kowace Doka don ta kasance tare da kai inda bai sabawa Addini ba.
Ga gaskiyar da zata cece ka daga Heartbreak da Zubar da Kudi:
1. IDAN TANA SONKA, KOFAR A BUDE TAKE:
Macen da take sonka, ba ta Busy.
Ko tana taro ne da Shugaban Kasa, idan ka kira ta, za ta dauka ko ta tura maka "I will call you back" nan take.
Amma idan kullum "Ina wajen aiki", "Wayata ta mutu", "Ban gani ba"...
Abokina, Signal ce ta ce ka k**a gabanka.
Bata Hard to get, kawai dai Bata so ne.
2. KADA KA YI ROKO SOYAYYA:
Babban kuskuren Namiji shine Rokon Soyayya.
Soyayya ba sadaka bace.
Idan ka ga kana yawan kiran ta bata dauka, kana tura Text bata replying, kana kashe kudi bata godiya...
JA JIKINKA.
Duk lokacin da ka nuna mata ka fi son ta fiye da kanka, a lokacin ne darajarka take faduwa a idonta.
3. KA GINA DARAJARKA, ITA ZA TA NEME KA:
Maimakon ka bi t**i kana Hello Baby, Hi Beauty...
Je ka nemi Kudi.
Je ka gina Sana'a.
Je ka gyara Jikinka da Tufafinka.
Namiji mai Manufa k**ar Magnet yake.
Ranar da ka yi nasara, wadanda s**a ki ka jiya, sune za su fara yi maka Comment da Masha Allah yau.
A tsari na 👇
Neman Mata aikin Yara ne.
Neman Nasara aikin Maza ne.
Idan ka bi Mata, za ka rasa Kudi.
Amma idan ka bi Kudi da Nasara, Mata za su bi ka har gida.
Copied
KE ZO NAN! SAURARI DA KYAU
ℹ Wacece budurbazar
09/02/2026
ℹ Koda sau daya ka jarraba wannan hadin indai kana da aure.
👇
09/02/2026
Dan Allah dagaskene inmace nada ni,ima shine ke sa oga kekawo dawuri wllh minti 2 ko 3 angama 😭😭😭😭
09/02/2026
💃 💃 Ina Uwar Gida Ina Amarya 💃 💃 💃
Ina tabbatar Miki Wannan hadin 👌
In-shaa-ALLAH zakimin kyakykyawar addu’a da fatan alkhairi, kuma zakiyi mamaki da sak**akon sa! 💃
Zai mai dake mai dandano gun mijinki,
Ki Dangwalamin Liking Kafin Ki Shiga Comment Section 👇 👇
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
