Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO, Health/Beauty, Sky Plaza zoorod kano, Kano.
06/09/2024
Hon Rubado auwal nasir
Shine zabinmu a municipal π€π€
Chairman da karfin iKon Allah βοΈβοΈ
05/09/2024
Alhamdulillah
alhamdulillah
alhamdulillah
Masha Allah komai ya kammalah
chairman Rubado auwal nasir
Municipal taka ceπ€π€
21/01/2024
Alhamdulillah
alhamdulillah
alhamdulillah
βοΈ βοΈβοΈ
A yaune Wannan kungiyar Mai suna Asama take kara rabawa marayu damasu karamin karfi uniform na munar nasarar da Abba Kabir yusuf yasamu a supreme court Allah Isa mu anfana mu anfanar
23/10/2023
MASHA ALLAH
KWANKWASIYYA ADON ILIMI kennan da kanta tare da jagororinta musanman Mai girma Hon Umar Uba Akawu S.A Liaison Abuja da Lagos da Kaduna.
allah ishiga cikin lamarinku Allah ya inganta shiri
Kwankwasiyya adon ilimi media tem
23/07/2023
Congratulations sr
23/07/2023
Masha Allah! A yau Alhamis 20/07/2023, Mai gidan Hon. Umar Uba Akawu ya shiga office, a matsayin S.A Liaison Abuja, Lagos da Kaduna. Muna masu addu'ar Allah yasa ya shiga a sa'a. Allah ya kareshi daga Masarranta da Mahassada, amin.
Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation Kano stateπποΈβοΈπ«πππ«ππ§π»ββοΈπβοΈποΈπ§π»ββοΈπποΈπβοΈβοΈποΈπ
Yau tagudanar da mitting da tasaba gudanarwa duk bayan sati biyu
Alhmdulillah kungiyar ta kammala dinkin yunufom da tasabayi Dan rabawa yaran talakawa da marayu domin cigaban kwankwasiyya
Karkashin jaagorancin Umar Uba akawu
Tare da gudunmawar Chairman hon ribado shehu nasuru gwarzo
Tare da jajircewa Secretary comared auwal abubakar
Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation
assist Media director Zainab sabit
25/12/2022
Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation Kano stateπποΈβοΈπ«πππ«ππ§π»ββοΈπβοΈποΈπ§π»ββοΈπποΈπβοΈβοΈποΈπ
Yau tagudanar da mitting da tasaba gudanarwa duk bayan sati biyu
Yau kunkiya takammala kayan da tasaba rabawa yaran talakawa da marayu alhmdulillah
Karkashin jaagorancin Umar Uba akawu
Tare da gudunmawar Chairman hon ribado shehu nasuru gwarzo
Tare da jajircewa Secretary comared auwal abubakar
Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation
assist Media director Zainab sabit
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Sky Plaza Zoorod Kano
Kano
