REAL M.D OBEY
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from REAL M.D OBEY, Health/Beauty, JJR Road RIJIYAR LEMO, Kano.
10/10/2023
01/10/2023
03/09/2023
Matar aure, Ruqayya Mukhtar, ta kai ƙarar mijinta Kotu a Kaduna, ta ce tsawon shekara 2 bai kwanta da ita ba.
Ta nemi alƙali ya raba auren saboda mijin ba ya biya mata buƙata a gado, yana cin mutuncinta.
Sai dai mijin ya musanta zargin, ya ce yana iya bakin ƙoƙarinsa amma ita kullum sai ta nemi ya kwanta da ita.
MORNING
14/08/2023
10/07/2023
Hoto mai magana!
10/07/2023
Labarin dake Shigo mana yanzu ya tabbatar mana ansamu nasarar yiwa rikakken Dan daudu din na dake zaune a jihar lagos wato Bobrisky tiyata a mazaunan sa dakuma al auwarsa yanzu haka a kasar ingila, Rahoton ya tabbatar dacewa yanzu Bobrisky baida maraina sannan an debesu gaba daya sannan an kara masa girman mazaunansa, ankuma yi masa dashen nono a kirjin jinsa, abinda ya rage kawai shine za ai masa dashen mahaifa ta yadda zai iya samun ciki har yakai ga Haihuwa!
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
JJR Road RIJIYAR LEMO
Kano

24/07/2023