Mu taimaki juna.
This group is teaching for people
22/04/2026
A yau Laraba ne aka tabbatar da isowar Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara zuwa Kano, bisa umarnin Kotun Ɗaukaka Ƙara.
An dawo da shi ne daga gidan gyaran hali na Kuje da ke Abuja, inda yake tsare, domin ya bayyana a gaban kotu a ranar Alhamis don ci gaba da shari’ar da ake yi da shi.
A zaman kotun da ya gabata, lauyoyinsa sun roƙi kotu da ta ba shi damar kare kansa da kansa, tare da gabatar da hujjojinsa kai tsaye bisa tanadin doka.
Kotun Ɗaukaka Ƙara ta amince da wannan buƙata, tare da umartar a kawo shi Kano domin a ba shi damar kare kansa ba tare da tangarda ba.
Ana sa ran zaman kotun na ranar Alhamis zai ja hankalin jama’a da dama, kasancewar wannan ne karo na farko da zai sake bayyana a gaban kotu a Kano tun bayan hukuncin da aka yanke masa a shekarar 2022.
22/04/2026
ABOKIN SARKIN ALJANU
11/04/2026
Innalillahi wa inna ilaihi raj’un
Allah ya yiwa Hon. Barr. Muhammad Hassan, ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Warawa da Dawakin Kudu rasuwa
Ya rasu a jiya Juma’a, 10/04/2026.
Muna fatan Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdaus ce makomarsa. Ameen.
10/04/2026
Governor Yusuf confirms Bilkisu Maimota as Kano Head of Civil Service. Mrs Maimota had recently been appointed in an acting capacity, following the removal of former Head of Service Abdullahi Musa. READ THE FULL REPORT IN THE COMMENTS SECTION:
10/04/2026
Me ka fahimta da wanan photo ??
08/03/2026
Sarkin malaman izala
Allah ya kara lafiya
Babban malamin Mu
Professor Abdullahi sale Pakistan
Shugaban kungiyar izala ta kano
Kuma tsohon
Shugaban hukumar Alhazai ta kasa.
08/03/2026
SUNA LINZABI.
05/03/2026
Annabi muhammad S A W yana yin da dabino shi yasa mafi Alkhairin Abun yi sahoor shine Dabino da Ruwa
Ya kamata muna Aiwatar da wanan sunnah yan uwa.
fans
18/01/2026
Hoton Sir Ahmadu Bello Sardauna Na Karshe. Firimiya Ahmadu Bello, Sardaunan Sokoto tare da ma'aikatansa, A Lemu da kuma M. Attah. Wannan ne hoto na karshe da aka dauke shi kafin a kashe shi. A Ranar Juma'a 14 Ga Watan Junairu 1966.
01/01/2026
What is this
31/12/2025
Innalillahi wa'inna ilaihin rajuun
😢
Bayanan Gaskiya Gameda Rashin Lafiyar Jaruma Zee Diamond Talatuwa, " Maman Bintalo " A Shirin Labarina
Zainab tana fama da matsalar jijiyoyin jiki inda s**a toshe hanyoyin gudanuwar jiní a dalilin tanada "Tiny Blood Vessels" ko ruwan jiki " Drip" sai da wahala suke shiga jikinta, wanda hakan ya samo asali ne ta hanyar gadon abun " Inherit " tareda " Allergy" a gareta
Likitan ya tabbatar min da cewa, jinínta ya daskare " Thick Blood " wanda hakan yana iya haifar mata da matsalar zuciya " Heart Failure " da matsalar koda " Kidney"
Zuwa yanzu likitocin sun tabbatar sai an fitarda ita kasar waje inda za'a iya maganin wannan matsalar, inda zuwa yanzu ake neman a kalla kudi naira miliyan 25,000,000 domin gudanarda wannan aikin
A halin yanzu, 'yan uwanta sun hada kimanin naira miliyan 18,000,000 inda ake neman cikon naira miliyan 7,000,000 domin fita da ita, wanda likitan ya kara shaida mana wannan aikin ayi kokari ayi shi kafin nan da wata biyu idan ba haka ba saidai abar wa Allah ikonsa
Ga wanda zai iya taimaka wa da taro ko sisi ga lambar account na ita Zainab din
Abdullahi Zainab
0.6.2.9.5.0.6.4.8.1
GT Bank
Ga kuma lambar waya domin karin bayani 08144153244
Dun Allah ku taimaka mata da ( sharing) domin a céto rayuwar wannan boyar Allah
Note: Wannan account number itace kadai za'a iya tura mata tallafin domin gujewa 'yañ damfara
Allah ya bata lafiya 🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
