Rabee'at Umar Investment's

Rabee'at Umar Investment's

Share

Beauty, cosmetics & personal care
A skin care and wellness consultant

Photos from Rabee'at Umar Investment's post 02/11/2022
02/11/2022
28/10/2022

Assalamu alaikum

Ina fatan wannan sako ya iske ku cikin koshin lafia.

Ina so in dauki wannan lokaci don in tura maku wannan bukata tawa,dafatan zaku duba.
Kamar yadda ku ka sani ne sanaar irin tawa taba bukata in jawo mutane suma su zo suyi wannan sana'a ta siye da sayarwa kayan kwalliya da gyara jiki.Toh nasan dai wannan sana'a ba irin taku bace🥰
Duk da haka zanyi matukar jin dadi in kunyi supporting din na da siya ko da product daya ne daga wuri na.Abinda nake siyar wa na anfanin yau da kullum ne.

Ina ma iya zaba maki na daidai da kudin ki,in kin bani dama.

Allah yayi ma dukia Albarka, ya kuma sanya afi haka🙏🏽

Nagode
Agaida iyali

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


No. 354 Bachirawa, Fagge , Kano
Kano