Dukkan Cuta Nada Magani
Magani daga Allah
Assalamualaikum yan,uwa maza da mata barkam mu da asuba da fatan kowa yatashi lafiya Ingattaccan maganin sugar da izinin Allah anasamun sassaken kargo dana dorawa da gamji adafashi kamar hour daya asaka jarkanwa kamar kwayar wake sai atace arika sha sau uku arana insha Allahu zaasami lafiya
23/08/2022
For those with diabetes, read this before it's gone! Nigeria's First and Fastest Growing Fitness Chain. Welcome to i-Fitness Accountable with Community Join a community of like minds, to help you crush your fitness goals. Your Success, Our Priority Get the value for your money with access to all our locations across Lagos, using a single subscription....
Allahu Akkabar Allah Yabaka Lafiya Dan,uwa
Maganin hawanjini Fisabilillahi Anasamun sassaken Kashu Awake ajika amazubi mekyau Sai arika tata anashan rabin kofi Sau biyu arana zaasami lafiya Cikin kankanin lokaci insha Allahu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina Road
Kano
6911
