Sani Hassan Garo
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sani Hassan Garo, Health/Beauty, Sabuwar Unguwa Garo Town Kabo LG, Kano.
12/10/2022
Assalamu Alaikum
Ni dan Kano ne ina alfahari da kasan cewa ta dan Kano kuma ina alfahari da Jagororin siyasarmu na jahar Kano gaba daya sabida duk cikinsu ba wanda baibada gudumawaba wajen ci gaban jahata, bana goyon bayan wani kolo maroki wanda baisan darajar manya ba yazo yana ci masu mutunci kuzo muhada karfi da karfe mu kori marokin nan da baya ganin girman jagororin mu daga garinmu.
Ina alfahari da Jahata ta Kano.
Ina alfahari da Jagora Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.
Ina alfahari da Jagora Dr. Abdullahi Umar Ganduje.
Ina alfahari da Jagora Dr. Mal. Ibrahim Shekarau.
Allah ya taimaki Jaharmu ta Kano ta Dabo
Allah ya taimaki Jagororin Siyasar mu na Kano gaba daya
# State Political Leaders Challenges # #
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Sabuwar Unguwa Garo Town Kabo LG
Kano
NIL
