Yan arewa mufarka
Challenge challenge
16/02/2024
16/02/2024
Daga uhm sai uhm uwar gulma tayi cikin shege
14/02/2024
Dan Arewa Mai Abun Mamaki!
An sace maka yara an kai su kudu an canja musu suna da addini, Abin bai dame ka ba
Wanda bai yi karatu ko na sakandire ba, ya bude chemist a kauyenku har tiyata yake yi, Kana ce masa dafta.
Kabila ne yake maka talla da yaren Hausa, Kuma a saka a gidan radiyon garinku ba ka ce komai ba.
An yi kasafin kudi an tauye yankin ka, wakilinka a majalisa bai ce komai ba, kaima ba ka ce masa komai ba.
An kashe maka mutum dari biyu yau ance kuskure ne, ka yi hayaniyar kwana 3, ka koma ka kwanta, gobe an kara kashe 100, jibi 200, gata 300, abin har yabi jikinka ka yi shuru.
An debi rubabbun ministoci an baka kana murna tunda sun fito daga Yan kin ku,
Wakilanku sun samu dama sun dibga sata sun dawo sun sayi sarauta kana girmama barawo da rawani.
Gwamnan ka ya sace maka biliyan dari, ya maka empowerment na miliyan dari. ka shiga radiyon kana masa godiya.
Ilimin ya tabarbare a yankinku, makaranta primary ta zama wajen kwanan jakai da awakai, amma fa kai Flyover ce matsalarka
Wai dan arewa da yar arewa, wa ya saka maku wannan wawancin?
Lallai babu shakka yakamata mufarka, muyiwa wakilanmu kiranye domin yimusu tuni akan abunda muka turasu majalisa da sauran ofisoshinsu.
08/02/2024
Allah yanaji kuma yana gani kanada ragowar rayuwa a gaba kaima.
05/02/2024
An kashe sojan Isra'ila a kudancin Gaza
Karin bayani -https://bbc.in/49pQU6V
05/02/2024
05/02/2024
More designers are creating looks that embrace a wider range of gender expressions. "The green was a must. It’s my favorite color," said MJ Zayas. "Wearing this ensemble and seeing my husband cry at how beautiful he thought I looked in it were the most affirming and unforgettable moments of my life." https://nyti.ms/3HL8K8x
05/02/2024
Tomorrow will be too late!😭Use 1 minutes to thank God🤲
05/02/2024
EFCC ta kwato Naira miliyan 500 daga cikin badakalar Naira biliyan 17 da ake zargin tsohuwar ministar jin kai Betta Edu, tayi ruf da ciki dasu.
31/01/2024
Kotu ta bai wa mabiya addinin Hindu damar yin ibada cikin masallaci a Indiya
Ƙarin bayani - https://bbc.in/3uia5R9
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
