Tuberculosis Patient Awareness Forum Nassarawa LGA Kano 07035634150

Tuberculosis Patient Awareness Forum Nassarawa LGA Kano 07035634150

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tuberculosis Patient Awareness Forum Nassarawa LGA Kano 07035634150, Health/Beauty, Kano.

11/04/2021

Masha Allah all thanks be to almighty Allah

06/04/2021

Aslm yan uwa duk Wanda yasan wani Wanda yake dauke d cutar sickle cell wato amosalin jini ya sanar dashi ana gayyatarsa ranar alhamis da asabar da karfe 8 nasafe a kano state library zakuma ayi musu katin insurance Wanda zaka zabi asibitin d kakeso zaku karbi magani kyau tah mungode
8/4/2021 & 10/4/2021

02/04/2021

We are fighting to against and stop tuberculosis TB spreading in our beloved society

09/03/2021

KIWON LAFIYA
Sinadarin Vitamin C Na Cikin Dillalen Kashe Tarin Fuka
Janairu 05, 2018
Kwayoyin Cutar Tarin Fuka Mai Bijirewa Magani
Kwayoyin Cutar Tarin Fuka Mai Bijirewa Magani

Dubi ra’ayoyi

Wani sabon bincike ya gano cewa magungunan tarin fuka ko TB sun fi kashe kwayoyin cutar a berayen da ake gwaje-gwaje da su idan aka hada musu da sinadarin Vitamin C fiye da wadanda ba a hada musu da sinadarin ba.

Masana sun ce idan har hakan ya tabbata a jikin bil adam, to za a samu saukin jinyar cutar mai kisa da a kan kwashe watanni ana shan magani. Bugu da kari, amfani da sinadarin Vitamin C zai taimaka wajen shawo kan barazanar bijirewa magani da tarin fuka ke yi.

Tarin fuka yana kan gaba a cututtuka masu haddasa yawan mace-mace a duniya. Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce, a shekarar da ta gabata kimanin mutane miliyan 1.7 s**a rasa rayukansu sakamakon cutar. Sama da mutane dubu 600 ne cikin sabbin mutane miliyan 10 da s**a kamu da cutar ke da nau’in cutar da ta bijirewa magani.

Magungunan matakin farko da ake amfani da su, suna far wa kwayoyin cutar yayin da suke ninkawa a jikin mutum, amma kadan daga cikinsu suna rayuwa idan s**a labe. Wadannan ne suke bullowa daga baya idan mutum ya daina shan magani inda suke zama nau’in cutar da ba ta jin magani.

A yanzu tsarin shan maganin tarin fuka yana daukan watanni 6 domin tabbatar da an kashe kwayoyin cutar kaf. Amma mutane basu son ci gaba da shan maganin cutar har na tsawon wa’adin da aka diba

09/03/2021

Kungiyar da take wayar da Kai tare da yaki da yaduwar tarin fuka wato TB tana sanar da alu'mma musamman Wanda ya taba Shan magani ko yake Sha a halin yanzu da ya garzayo office din kungiyar da
Ke kantitin p.r.p kusada asibitin kaura-goje domin ya bada cikakken bayanansa
ko
a tuntibi mikdad bashir mai-agogo sacetery a GSM ,08065674229

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Kano
591