Yan baiwa

Yan baiwa

Share

A duk lokacin da labarin mutuwa ta ta riskeku Ina mai Neman afuwanku daku yafemin.

Mini Ton 13/06/2024

Aidrop for NOTCOIN claimers 🔥🔥

Idan kasan kayi Airdrop na NOTCOIN to kaje kayi claiming na wannan Airdrop din ta wannan link din ??👇
https://t.me/mini_ton_bot?start=6435291730

Idan kashiga cikin telegram naka saika taba claim airdrop bayan kashiga akwai task da zakayi guda3
1-following nasu a Twitter sannan zakayi retweet na pinned message nasu
2-following na Telegram channel nasu
3-connecting na wallet naka wanda kayi connecting da NOTCOIN naka dakagama zaka yasamaka verified sannan zakaga sun nuna maka abinda zakayi claiming idan angama Airdrop din.

Note:Airdrop din is first come first serve ne danhaka idan bakuyi hanzariba daya kare shikenan.

Sannan 100% zasu bama community kamar yadda WEN na Solana s**ayi.

Kuyi sharing domin yan uwa susamu suyi claim

Mini Ton A total of 200,000,000,000 MINI tokens are now available to be claimed by those who have claimed the NOTCOIN airdrop.

Photos from Yan baiwa's post 13/05/2024

SHAWARA ga waɗanda s**a tura NOTCOIN zuwa Telegram wallet.

Idan a Telegram wallet ka tura NOTCOIN ɗin ka yana da kyau kayi abu 3 domin tsira da dukiyarka.

1. Ka shiga kayi Backup, wato kasa Email ɗin ka akan wallet din, idan bakayi ba kana shiga zaka ga sun rubuta maka Backup da jan rubutu sai ka shiga kasa Emai kayi confirming shine kayi mataki na farko.

2. Na biyu kayi Verification domin ƙara mata girma ta hanyar saka ID ɗin ka da kuma hoton fuska domin ta ɗauki kuɗi masu yawa, idan tayi Verification ka tsallake mataki na biyu.

3. Wannan shine na karshe kuma yafi komai muhimmanci shine wajen da zakayi copy na Recovery phase ɗin wallet din domin ka adanasu a inda ya dace sannan ka saka mata PIN code numbobi guda 4. Ku duba hotuna domin ganin inda zaka ga Phase ɗin ka.

Abinda yasa na kawo wannan bayanin shine ana iya samun matsala Telegram suyi baning number ka ba tare da ka sani ba, ko kuma wani yayi hacking ɗin Telegram ɗin ka ya kwashe maka abinda ka ajiye aciki. Idan ka bi waɗannan matakan ka huta da duk wata barazana ko sace wayarka akayi babu wanda zai iya taɓa maka abinda yake cikin Telegram wallet sannan cikin sauki zaka iya login wallet ɗin da gaggawa domin cire wani abu daga ciki.

Yan Baiwa

13/05/2024

Lamarin Notcoin fa saide muyi ta addu'a amma akwai yiyuwar za'a samu haziƙan kuɗaɗe.
Abun da ya kamata mu tattauna shine alaƙar kudin da akayi staking akan project da kuma darajar da zaiyi duk da cewa wannan launchpad ne ba normal staking da akeyi akan project ba wanda zai nuna TVL dinsa.
Idan mukayi duba na tsanaki koda 1:1 reward din zai kasance ko dollar dubu ɗari ka saka ba lallai ka samu NOT guda 10k ba. Domin gaba ɗaya total abun da aka warewa binance a wannan launchpad 3bn Notcoin ne yayi da masu kudi s**a saka $13bn domin Farming..
Wannan duka hasashene kuma babu wata damuwa idan bai yi yadda muka zata ba amma dai fundamentally muna da hope.. $0.05-0.1🚀

17/03/2024

Masu MTN Betatalk Su Jaraba Danna *323*1 # Ana Bada Kyautar Data Mai Yawa. Amma Bakowa Suke Bawa Ba.

Allah Sa A Dace 🙏

Tasiu Muhammad sabo

Telegram: Contact @timecoinbot 11/03/2024

Ramadan Kareem
Ga Wani sabon mining a telegram akeyinsa, adaure ayi kada daga baya Muzo muyi danasani

Telegram: Contact @timecoinbot

10/03/2024

BARI KUJI....

Mun saka buri sosai a wannan project din na NEAR WALLET wato HOT da muke Mining yanzu haka a Telegram, idan muka lura kusan dukkan manyan kamfanonin Crypto dake duniya sun saka hannu a HOT project...

Babban abun da ya kara mana buri akan HOT shine ganin yadda jiya aka sayi UWON COIN akan farashin 0.1 HOT sannan aka fara siyar da UWON akan farashin $2 a kasuwa...

A harkar Mining da Airdrop ba abun dake kara yawan kudaden da zaa samu da ya shige Referral don haka kuka ga muna gaya muku kai tsaye akan ku daure ku nemi referral tunda ba kudi zasu saka ba....

A dalilin neman referral da nake ba tare da jin kunya ko tunanin cewa ina da alaka da.manyan yan siyasa ba, a yanzu na samu HOT Coin sama da Dubu biyu, kuma a hakan ban gaji da neman referral ba ga link dina t.me/herewalletbot/app?startapp=418677 so nake kai da ke ku zage dantse ku nemi referral don ku samu HOT masu yawan da idan aka shiga kasuwa zaku samu kudade masu yawa....

Allah ya bamu sa'a...

Telegram: Contact @avagoldcoin_bot 10/03/2024

YADDA LISSAFIN AVACOIN YAKE.....

Zaka iya hada Avacoin guda dubu dari hudu da zaka siyar dollar sittin da bakwai $67 a cikin wata biyu ba kwanaki kadan, a kowacce rana Avacoin zasu baka damar danna maballin Mining sau 7500 idan ka lissafa 7500×54=405,000 wannan lissafin idan baka da referral ko daya kenan, amma idan ka daure ka nemi referral ko da guda biyar ne zuwa goma ba zakayi kwana 54 ba zaka hada Avacoin 400k da zaka siyar....

Iya danna waya kawai zakayi ka samu wadannan kudaden...

Me kake jira da ba zaka mike wajen neman referral ba, tunda ba kudi zaka saka ba sannan suma referral din naka ba kudi zasu saka ba...

Danna nan link din ka fara sannan ka nemi referral don samun kudade daga Avacoin
https://t.me/avagoldcoin_bot?start=3328f95e7fd3fe6f0fc2

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=3328f95e7fd3fe6f0fc2

Allah ya bamu sa'a....

Telegram: Contact @avagoldcoin_bot

17/11/2023

Gawuna is coming

11/10/2022

Gombawa diban fari...........

Ina matukar alfahari da Birnin Buba Yaro.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano