Kitabu was sunnah

Kitabu was sunnah

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kitabu was sunnah, Health/Beauty, Fulatan k fada, Kano.

Wannan fagi mai albarka na budesa ne don taimakawa kaina da kuma sauran musulmi baki daya inayiwa mutumin daya tsinci kansa a wannan fage murna da kuma fatan alkhairi

25/04/2022

Ramadan khareem Allah ya sada Mu da alkairi

29/01/2022

da,ace duniya tana dawwama Wa ma,abotanta da manxon Allah yana nan araye bai mutu ba kada ka raya aranka za,ayi maka jinkiri ko yau ko gobe tana nan xuwa gareka

02/03/2021
07/02/2021

Ya yan uwa kafin mu fara gabatar da wani darasi a wannan Fagin zanso Ku sanya mahaifiyar mai wannan fage a addua domin ta koma wa allah

07/02/2021

Allah ya sanya albarka wa mutanen da s**a shigo wannan fage yasa su amfana da abin da za,akoyar a cikinsa

16/04/2020

Duk Malamin da ya bayar da Fatawa kan a Rufe Masallatai Saboda wata Annoba to Lallai ya nemi amsa da zai bayar a gaban Allah ~ Sheikh Abdulrazaq Yahya Haifan....

Daga Ibn Khalil

Babban Malami a Tarayyar Najeriya Sheikh Abdlrazaq Yahya Haifan, ya gargadi Malaman dake bada Fatawar kada Azo masallaci domin gujewa yaduwar cutar Corona Virus.

Sheikh Haifan yace duk Wanda ya aikata haka to yasamu amsar da zai bawa Allah SWA gobe kiyama, kuma ya shirya karban Narkon Azaba Ranar Lahira da kuma Wulakanci cikin rayuwar Duniya, domin Ya dauki siffan masu hana mutane Ambaton Allah cikin Masallatan sa.

Shehin Malamin yakara da cewa, Anyi Annoba daban-daban zamanin Annabi SAW da Sahabban sa, amma basu taba cewa kada a fito yin sallah ba, tare dacewa Addinin mu daga Garesu muke koyi, kuma duk abunda ya gyara su, shine kadai zai gyara mu, Saboda haka dole ne muyi koyi dasu, domin Annoba bata isa ba ta canza Hukuncin Allah.

Allah ya datar damu. Amin

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Fulatan K Fada
Kano
94766046