Magungunan gargajiya taskar Dan maso

Magungunan gargajiya taskar Dan maso

Share

Shafin magungunan gargajiya

12/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Aminu Lawal, Bello Ma'aruf, Aliyu Muhammad, Aisha Aliyu, Sayyadi Khalifa

09/05/2026

https://www.facebook.com/100071369316274/posts/990022970053338/?app=fbl

AURATAYYA
TSAKANIN NAMIJIN HIMLU ♈ DA MACEN MIZAN ♎ SABON KARATU AKAN AURATAYYA TSAKANIN BURUJAI KASHI NA DAYA
Farko....
(AURENSU DA DACEWARSU)
Shi Namijin Himlu ♈ mutum ne mai jarumta da gaggawa ma abocin son gaskiya kuma
Yana son mace mai tarbiyya wacce zata girmama shi kuma ta nuna masa kulawa Wannan kenan
MACEN MIZAN♎

ita kuma Macen Mizan ♎ mace ce mai son zaman lafiya da son adalci da nuna soyayya
Tanada fara a da kyakkyawan salo a soyayya kuma tana son a rika tattaunawa da ita cikin natsuwa

ABIN DA YA HADA SU
Himlu wuta ne Mizan iska ce
Iska Yayin kadawarta tana rura wuta ta tashi sosai tayi qarfi wuta kuma tana sa iska ta ji dadi
Saboda haka soyayyarsu tana iya zama mai armashi sosai idan s**a fahimci juna
ABIN DA HIMLU YAKE SO A GUN MIZAN
Kulawa 100%100
Girmamawa 100%100
Aminci
Soyayya mai zafi
ABIN DA ITA MIZAN TAKE SO A GUN HIMLU

Tausaawa 100%100
Natsuwa 100%100
Adalci
Magana mai dadi

KALUBALE
shi Namijin Himlu yana da saurin fushi
ita kam macen Mizan ba ta son rigima
Idan Himlu ya rage zafin rai Mizan kuma ta kara haquri
aurensu zai zama mai albarka sosai muje zuwa..
wannan karatu zai dunga zuwa kullum insha Allah sai dai idan ban samu lkc ba sai ayi fashi
Akwai cigaba a kashi na biyu insha Allah
Ishaq Danmaso Kw
08061314426

13/06/2025

قال رسول الله صلی الله عليه وسلم
زینوا مجالسکم بالصلاة علی فإن صلاتکم علی نور لکم یوم القیمة
جمعة مبارکة

10/06/2025
09/06/2025

الصبر ضیاء

والصدقة برهان

09/06/2025

اعوذ بالله من الشیطان الرجیم
بسم الله الرحمن الرحیم
اللهم صل علی محمد وسلم
KASHIN NA FARKO SHIMFIDA
MENENE BURUJI
Zan fara Da Fadakarwa Da shawara Ga Jama,a Akan Sanin Muhimmancin Suna Da Sunan Mahaifiya Dan naga mutananmu Suna sakarsa barkatai a wannan Kafa Da sunan A duba musu burujinsu Wannan ba wayewa bace Domin Kana Sakar mahimmin sirrinkane wa duniya Shi burujinka sirrinka ne Naga wasu kai tsaye suke sakin sunansu da sunan mahaifiyarsu Harma da Date of birh wannan kawunanku kukewa illa kuna bawa magautanku Bayananku cikin ruwan sanyi Domin Duk wanda yasan sharafi da hudubin Burujinka hmmmm komi zai iya faruwa
Allah dai ya rufa asiri yasa mugane Wata qarin tuna tarwar Suna Da Sunan Mahaifiya Tom ana nufun Sunanka ya zama Cikakken Suna Ba wakilin Suna ba Haka Na mahaifiyarma
MISALI AUWAL SANI SALISU DA Sauransu Wannan su wakilan sunan MUHAMMAD ne AHMAD SUNANE MUHAMUD MA HAKA
Da wasu sunayanma da bankawoba haka yake a bangaran sunan matama Misali Kamar Sadiya Da Walida Haka Sunayan Fadima Da Ake sawa Adakko wakili Kamarsu SADDIKA SU BINTA Lallai sai ayi lissafin da fadima
Ana baro karatun a nangurinma kaga burujinka ya tafi can wani gurin bayaninka bai fita ba
Allah yasa mu dace
YANDA AKE FITAR DA BURUJI
ابی معشر الفلکی
Yace idan zaka fitar da burujinka ka hada sunanka da sunan mahaifiyarka sai ka cire da 12 Abin da yai saura
Shine burujinka daga 1 zuwa 12
Ga jerin burujan
1 HIMLU 🐏
2 SAURU 🐂
3 JAUZA,A 👬
4 SARDAN 🦀
5 ASADU 🦁
6 SUNBULA 👧
7 MIZAN ⚖️
8 AQRABU 🦂
9 QAUSU 🏹
10 JADYU🐐
11 DALWU🏺
12 HUTU🐟
Zan Dora a kashi Na 2
Insha Allah
ISHAQ DANMASO KW
08061314426

07/05/2025

Assalam
Ma abota wannan gida mai albarka

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kofar Wambai
Kano