Dr.Mustapha Ja'en
I created this group because of communicate with my people
05/10/2021
ALWAYS SAY ALHAMDULILLAH
24/07/2021
Bisimillah my people
30/10/2019
WASIKA ZUWA GA MATASA MASU
AIKATA
ISTIMNA'I
ISTIMNA'I = fitar da mani ko sha'awa
da gangan ta
hanyar da bata dace ba.
Matasa Maza da
mata, suna neman taimako akan
illolin da suke
samu ajikkunansu sakamakon
Istimna'i wato
Ma********on.
an kawo hujjoji
gamsassu daga Alqur'ani da Sunnar
Ma'aikin Allah
(saw) da fatawoyin Amintattun
Malamai duk
akan
HARAMCIN ISTIMNA'I.
Amma duk da haka wasu matasan
basu yarda sun
dena ba. Wasu kuwa sunji tsoron
ALLAH sun riga
sun dena.
Babban dalilin da yake janyo musu
afkawa cikin
wannan bala'in shine :
1. Kallon Fina-finan batsa.
2. Shiga shafukan internet na batsa.
3. Yin zantukan batsa tsakanin
saurayi da
budurwa.
4. Kusantar zina ta hanyar kallo da
shafa, ko
zance
da dai sauransu.
Wasu kuma suna aikata hakan ne
don gudun
afkawa ZINA, basu san cewa shi
dinma ZINAR
bane!!
Idan kun Qi bari domin Allah, to ku
dubi irin illolin
da yake haifar muku ajikinku mana!!!
1. MUTUWAR IDANU.
2. MUTUWAR AL'AURA.
3. CIWON BAYA.
4. BUGAWAR QIRJI.
5. RIKICEWAR TUNANI.
6. YAWAN MANTUWA.
7. KARANCIN 'YA'YAN MANIYYI.
8. SAURIN INZALI.
9. SHAFAR ALJANU, ETC.
Wadannan 'yan kadan ne daga cikin
Matsalolin da
ISTIMNA'I yake haifarwa. kuma duk
wanda bai
tuba
ya dena ba, idan ya mutu ahaka zai
je ya tarar da
hisabi.
DON GIRMAN ALLAH!! Matasa ku
kiyayi zina da
duk dangoginta. ku kaurace ma duk
wani abinda
zai rika motsa muku sha'awa. Idan
da hali kuje
kuyi aure. idan kuma babu hali, to ku
yawaita
azumi.
ALLAH YA SAWWAKE.
Don Allah 'Yan uwa MAZA DA MATA,
DON ku taya
mu isar da wannan sakon ta hanyar
Sharing a
FACEBOOK, TWITTER, BBM,
WHATSAPP, da
sauransu. Insha Allahu wasu da
yawa zasu
amfana.
Manzon Allah (saww) yace:
"WALLAHI IDAN
ALLAH
YA SHIRYAR DA MUTUM GUDA TA
DALILINKA,
YAFI
ALKHAIRI GAREKA FIYE DA ABAKA
JAJAYEN
RAKUMMA"
Wani mutum yazo wajen manzon Allah S. A.W. ya ce:
Yah-manzon-rahma zan tambaye ka rayuwar duniya da ta lahira.
1, Yah-manzon Allah ina son in zama mafi sani a cikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka ji tsoron Allah ka bi dokokin Sa."
2, Ina son na zama mafi arziki a cikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai wadatar zuci."
3, Ina son na zama Wanda yafi kowa acikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai amfanarwa."
4, Menene zai kare ni daga wuta?
AMSA,, sai ya ce "Ka zama mai yawan yin Azumi."
5, Ina son na zama mafi adalci a cikin mutane?
AMSA,, sai ya ce "Ka so ma dan'uwan ka abin da ka ke so ma kan ka."
6, Ina son na zama mafi amfanin mutane a wajen Allah?
AMSA,, sai ya ce "Ka yawaita tuna Allah."
7, Ina son imanina ya zama ingantacce?
AMSA,, sai ya ce "Ka gyara halayen ka."
8, Menene yake huce fushin Allah S. W .T.?
AMSA,, sai ya ce "Ba da zakka a boye da kyautata wa ya'n uwa."
9, wani zunubi yafi muni awajen Allah?
AMSA,, sai ya ce "Mummunar hali shine rowa"
10, Ina son na zama mafi biyayya ga Allah?
AMSA,, sai ya ce "Ka bi umurnin Allah za ka zama mafi rinjaye a wurin Allah."
YA ALLAH Ka sa mu gama da Duniya lafiya ameeeen
Hello my friends
I hope are you fine?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Sharada Phase 3
Kano
