Gwarzon namiji

Gwarzon namiji

Share

LFY UWAR JIKI KASAN KANKA BASAI WANI YAFADA MAKA BA KOWANNE DAN ADAM NASHI BAIWAR DABAN Mr X

14/05/2026

TSOTSAR N0N0N MACE A LIKITANCE
Bincike Daga Dr. Aisha Yusuf

(1). N0n0n mace yanada jijiyoyyi da Kuma Nama Ta yadda kana Tabawa yake kai sakon zuwa jikinta ko Kuma kwakwalwarta

(2). Wasu Mazan nason tsotsar N0N0N mace k**ar yadda Suma matan Suke so a Tabashi. Amman wasu Mazan Sukan daina Tsotsar N0N0N matansu da zarar sun sami ciki Saboda sunyadda da cewa. Ruwan N0N0N mace yanada illah Ga manya Idan mace tana da ciki

SHIN MANYA NA IYA SHAN RUWAN N0N0N MACE???

(3). Ruwan N0N0N mace yanada amfani a wajan manya. Yana karawa Namiji Kuzari Kamar yadda yake yiwa kana nan yara.

AMFANIN TSOTSAR N0N0N MACE

(4). Yana taimakwa wajan Daidata tsarin Tafiyar Jinin jikinta.

(5). Sannan Idan ana tsotsar N0N0N mace yana sa bugun zuciyarta Ya karu zuwa 110 a duk minti daya. Sannan yana zamarwa mace k**ar motsa jikine da kuma samun karin lafiyar jikinta.

AMFANIN TABA N0N0N MACE GA LAFIYAR JIKINTA.
(6). Wannan Maganine Nagaske Taba N0N0N mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na karuwa Sau 60 a minti daya yana taimakawa wajan fitar da kwayoyin cuta daga cikin huhunta.

(7). Kada mace ta ringa Hana mijin ta shan Nononta domin kuwa hakan zaisa ta rashin Kuzari a jikinta da kuma hanyoyin jininta

(8). Masana sunce Shan N0N0N mace da kuma tattabashi yana kare nononta Daga kamuwar kasar nono

(9). Mace Idan Kina shayarwa, Kibar Yaron Ki Yasha Nonon Daga Jikinki. Da Zarar Ya Bukaci Hakan domin yana da mahimmaci

(10). Idan kuma Mijinki Na Bukatar Tabawa Shima Kibarshi Yataba Sannan Yasha Nonon. Domin Yin Hakan Samun Nasarane A Gareki yar'-uwa

AMFANIN N0N0N MACE GA NAMIJI.

(11). Ruwan Nonon mace yana taimakawa wajan kare mutum Daga kamuwa da Ciwon Kansa. Da kuma wajan narkewar abinci.

(12). Sannan a Shawarce Anason Kullum kasha ruwan N0N0N mace damin kare kanka Daga kamuwa cututtuka.

Dan Allah katura zuwa group (5)
Domin yan uwa su

03/12/2025

DUKKAN WANDA YAKE BUKATAR AIKIN MONIEPOINT YANA MUDE ACCOUNT YANA BADA KATI FREE ANA BIYANSA ZAI IYA MAGANA
WHATAPP 09037037245.

ANYONE THAT NEED A JOB IN MONIEPOINT OPEN ACCOUNT AND ACTIVATION OF ATM CARD FREE TO CUSTOMER WITH PAYMENT HE/SHE DM ON WHATSAPP 09037037245

27/08/2025

‎MATSALOLI 7 DA KE SHAFAR MARAINA HAR SU JAWO RASHIN HAIHUWA

‎♦♦♦♦♦♦
‎Kuyi following na Sani Abdullahi Wada domin samun irin wadannan rubututtukan!
‎♦♦♦♦♦♦

‎Maraina su ne mahimmancin sashen haihuwa ga namiji domin su ne ke samar da maniyyi (s***m) da kuma hormone na namiji (testosterone). Amma akwai wasu cututtuka da matsaloli da kan k**a maraina, su kawo ciwo, kumburi, ko ma su lalata damar samun haihuwa.
‎_______________________________

‎1. Epididymitis - Kumburin ma'ajiyar maniyyi.

‎Dalili: Kwayar cuta daga fitsari ko cututtukan jima’i (STIs).

‎Alamomi: Ciwo, kumburi, zazzabi, fitsari mai ciwo.

‎Illa: Idan ba a yi magani da wuri ba, yana iya toshe hanyar maniyyi da rashin haihuwa.
‎_______________________________

‎2. Orchitis - Kumburin maraina gaba ɗaya.

‎Dalili: Kwayoyin cuta, musamman mumps a samari.

‎Alamomi: Ciwon maraina, kumburi, zazzabi.

‎Illa: Zai iya lalata maraina, ya rage yawan maniyyi ko su mutu gaba ɗaya.
‎_______________________________

‎3. Appendix Te**is Torsion - Juyewar ƙaramin tsoka a saman maraina.

‎Alamomi: Zafi mai tsanani, ƙaramar ƙwallo shuɗi a saman maraina da ake kira appendix.

‎Yana iya rikitar da mutane su ɗauka torsion ne.

‎ILLA: Yana warkewa da kansa, ba ya jawo infertility kai tsaye.
‎_______________________________

‎4. Hydrocele - Taruwar ruwa a jakar maraina wato sc***um

‎Alamomi: Kumburi amma baya ciwo.

‎Ba ya kawo infertility kai tsaye, amma idan ya yi yawa zai iya matsa te**is ya lalata shi.
‎_______________________________

‎5. Spermatocele - Jakar ruwa mai ɗauke da maniyyi a saman maraina.

‎Yawanci ba ya da illa sosai.

‎Idan ya yi girma zai iya kawo matsalar jin nauyi ko dan ciwo.
‎_______________________________

‎6. Varicocele - Faɗaɗar jijiyoyin jini a maraina (k**ar varicose veins).

‎Alamomi: Nauyi a maraina, kumburi, jin wani abu “tsutsotsi” a ciki.

‎ILLA: Yana kawo zafi da lalata ƙimar maniyyi, sannan shine mafi haɗari wajen kawo infertility ga maza.
‎_______________________________

‎7. Testicular Rupture - Fashewar maraina sak**akon rauni (faɗuwa, bugun ƙwallo, hatsari).

‎Alamomi: Ciwo mai tsanani, kumburi, jini a cikin jaka.

‎Illa: Idan ba a yi tiyata cikin gaggawa ba, za a iya rasa maraina gaba ɗaya.
‎______________________
GWARZON NAMIJI

‎Sannan kuna iya aiko da tambayoyin ku na kiwon lafiya Kai tsaye.
‎24/08/2025

16/08/2025

This is not Nigeria actually and not our work cuz not all black with poverty are Nigerian

16/08/2025

How to help Ur wife at home to deliver new coming baby safely Insha Allah

07/06/2025

ALLAHU AKBAR

30/05/2025

Wanan cuta hepatitis B tana daga cikin cuta mafi matsala k**ar dai AIDS

30/05/2025

AVAILABLE JUST CALL OR WHATSAP ME 09037037245

27/04/2025

NAMIJI SHINE WANDA YAKAMATA MACE TABIYA BAYAN SAMAR MATA DA FREE MEDIC SANA DIYAR CHACHIRITO .
GWARZON NAMIJI ✅
Mutumin da zai biya mace kudi a zamanin nan saboda yayi "Chachirito" da ita babu babban shashasha, hamago na rantse sama da shi.

Idan kasan Albarkatun da kake zuba mata da irin yadda kake rage jikinka idan kayi "Chachirito" da ita Wallahi da baka fara biyan kudi saboda jima'i kawai ba.

Bincike ya tabbatar da Abubuwa da dama da namijin kan karawa mace yayin da ya sadu da ita Kamar

1. Inganta lafiyar zuciya da jijiyoyin jini

2. Rage haɗarin wasu cututtukan daji (misali, Kansar nono, da ta Mahaifa )

3. Inganta aikin rigakafi

4. Rage damuwa da hadarin kamuwa da depression wato cutar damuwa

5. Ingantaccen tsarin haila

6. Bunkasar kwayoyin halittar Girman jiki da lafiyar Fata

7.Samun Kyawawan Bacci da Kwanciyar hankali.

8. Dai-daituwar bugawar zuciya

Kasan meyasa wasu matan idan s**a dade basuyi aure ba k**ar Yan' shekara Talatin zuwa arba'in Aljanu suke yawan tashin musu toh depression ne wato cutar damuwa ba komai bane face rashin Chachirito, yawancinsu sunayin aure za a, nemi aljanun da aka ce sun shiga jikinsu ko rashin damuwar a rasa dama rashin Dan Chachirito ne.

Duk wadannan Magunguna da zakayi mata kuma kaje ka kara mata da kudi saboda kai dan sakarya ne ?

Wallahi dana biya kudi akan wannan harka gwanda na kunna wiwi.

Malam idan zaka yi aure kayi amma bin mata kana kashe musu kudi kuma suna amfanuwa da lafiyarka kullum suna rageka Kauyanci ne, gwanda ka samo ko Mai siffar agwagwace ka aura tayi ta dafa maka wake da shinkafa kana karuwa da ita ta wasu ɓangarorin bayan Chachirito 🥴🚶

15/02/2025

Hausa language

Wanda suke bukata zasu iya magana ta whatapp dinmu.

English language

For does in need they can contact us through our WhatsApp number

09037037245

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Tudun Maliki
Kano