Jafar mohd jr
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jafar mohd jr, Health/Beauty, No 337 zangon dakata ungoggo local govrnment, Kano.
💌 ZUWA GA TAURARUWAR ZUCIYATA 💌
Aslm gaisuwa mai dauke da mirmishin kauna da sheqin so Agareki dafatan kina cikin Aminci 💘
*❤️❤️1. Babban burina a rayuwa shine na mallakeki a matsayin mata, idan kika zama mata a gareni zan baki dukkan kulawa domin kiyiwa sauran mata fintinkau, idan kika samu kulawa ki haifamin kyawawan yara masu k**a dake, idan kika haifamin ki basu kyakkyawar tarbiya irin wadda kika samu a gidanku❤️❤️*
*❤️❤️2. Kin zama tamkar freezer ma'abociyar sanyi dake sanyaya zuciya a duk lokacin da kunci ya addabeta❤️❤️*
*❤️❤️3. Kaunarki na yawo a jinin jikina hakan yasanya a koda yaushe bani abin tunanin daya wuce ke❤️❤️*
*❤️❤️4. Kasancewarki adala hakan yasa na baki amanar kaina domin nasan zaki bani dukkan kulawar da nake bukata❤️❤️*
*❤️❤️5. Idan nace farin ciki ina nufin ke, domin a duk sanda murmushi ya bayyana a fuskata kece kika zamanto sila❤️❤️ :
Domin samun zafafan wasikun soyayya
Likr our page
01/04/2023
Never feel sad about losing any thing in life because whenever a tree loses a leaf new leaf will grow in its place
Pls like our page
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
No 337 Zangon Dakata Ungoggo Local Govrnment
Kano
