Abdul Aziz Iliya jili

Abdul Aziz Iliya jili

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdul Aziz Iliya jili, Health/Beauty, Rimingado jili, Kano.

17/05/2026

Mai Gidanka a Siyasa Ya Taba Zaunar Da Kai Yayi Maka Maganar Karatunka Ko Sana’arka ?

17/05/2026

congratulations
to al ummar D T R
kaɓakin arziki na daf da sauka
barka da ƙoƙar tijjani

17/05/2026

Amsa Zuwa Ga Arewa Updates

Mai Girma Shugaban Karamar hukumar Rimin gado Muhammad Sani Salisu daga hawansa zuwa yanzu:

1.Ya gyara Ajujuwa Sama da 140 a Makarantu daban-daban.

2.Ya gyara Kananun Asibitin Sha-ka-tafi guda 7

3.Ya Gina Sabbin Ajujuwa 10

4.Ya Samar da solar borehole 4

5.Ya Samar da borehole 24

6.Ya Samar da feeder road Mai dauke da Mini bridge a Yango Mazabar Zango.

7.Ya Gina rumfunan Kasuwa 22 a kasuwanni 5 .

8.Ya Samar da Gada a Dan Isa dake Mazabar Butu-Butu

9.Ya Sanya Sola light a Masallatan Juma'a 17

10.Ya gyara Masallatan Juma'a 4

11.Ya Samar da katafariyar Gada a Mazabar Karofin yashi

12.Ya Samar da Asibitocin kwanciya 4 a Mazabun Tamawa, Sakaratsa, Dugurawa da Doka-Dawa

13.Ya Jagoranci daga Likkafar Asibitin Rimin gado zuwa Babban Asibiti (General Hospital) tare da yi masa cikakken gyara.

14.Ya gyara Sakatariyar Karamar hukumar Rimin gado

15.Ya gyara Gidan Hakimi tare da kotunan Karamar hukumar Rimin gado

16.Ya gyara Gidan Gwamnatin Karamar hukumar Rimin gado

17.Ya gyara Islamic Center

18.Ya daukin nauyin karatun Dalibai Sama da 110 na Matakin NCE da Diploma a Makarantu daban-daban

19.Shirin bada Tallafin 20k ga Mata 100 duk wata

20.Gina Magudanun ruwa a Mazabun Gulu da Rimin gado.

Ayyukan tallafi na Yau-da-Kullum ba Wanda zai iya lissafawa.

Muna Godiya ga Allah daya bamu Muhammad Sani tare da Addu'ar Allah ya cigaba da taimakon sa da Dora shi akan Daidai 🤲

26/02/2026

Daman Ance Kunne Ya Girmi kaka...

Daga 1999 zuwa 2023, Kwankwaso ya taɓa Faɗuwa sau ɗaya kacal a Kano, kuma hakan ya faru ne a 2003.

A 2007, saboda tsoron Kwankwaso, Shekarau ya shirya masa farar takarda (white paper) domin hana shi tsayawa takara.

Kwankwaso shi kaɗai ya zaɓi Garba Bichi ya tsaya a madadinsa, wanda a zahiri ya ci zaɓen. Amma Shekarau da INEC sun murɗe zaɓen ta hanyar ƙin ƙirga ƙuri’un Tudun Wada, wacce ita ce ƙaramar hukuma ta ƙarshe da za ta tantance tare da bayyana wanda ya yi nasara.

A 2011, Kwankwaso ya dawo kuma ya doke ɗan takarar Shekarau, wato Takai, da ƙarfi.
A 2015, ya zaɓi kuma ya mara wa Ganduje baya, kuma ya yi nasara.

A 2019, Ganduje ya sha kaye — kowa ya san haka — amma kamar yadda aka yi a Tudun Wada a 2007, sun yi magudi a sakamakon Gama tare da sanya Nasarawa ta zama “inconclusive”, daga bisani kuma s**a murɗe zaɓen.

A 2023, Kwankwaso ya koma wata jam’iyya da ba a fiya sani ba, ya kuma sake mara wa Abba baya, kuma Abba ya yi nasara.

Za ka iya rantsewa da Allah, a zaɓe na gaskiya da adalci, Kwankwaso ya taɓa shan kaye a Kano sau ɗaya kacal.

Ina tausaya wa ’yan kwaɗayi, mabudin wahala. Har yanzu ba kusan komai a siyasa ba yadda za ku iya gogayya da Kwankwaso a Kano.

Kwankwaso shi kaɗai ne tsari kuma jam’iyya a Kano.

Amman Yan Kwadayi mabuɗin wahala yaran Me falle ɗaya gaku nan ga Madugun.😂

Yan Uwa kwankwasawa Ƴan Amanar Kwankwaso da kwankwasiyya Kuyi dariya A hankali, domin kada Dariyarku ta ƙare 2027 Akwai dariya Buhu Buhu.🤣😂

Abdallah Karwai
Ɗan kwankwasiyya

Photos from Abdul Aziz Iliya jili's post 20/01/2026

Masha Allah yadda Akeci gaba da aikin ginin Runfunan kasuwa kenan agarin juji dake mazabar jili,

Wanda Maigirma shugaban karamar hukumar Rimin Gado Muhd Sani Salisu Jili yake Ginawa domin bunkasa Harkar kasuwancin awannan karamar hukuma Tamu ,

inda Daya Daga cikin wadannan 'yankwangilar dasuke gudanar dawannan Aiki Murtala sulaiman Jili yaziyarci Wannan Gurin Aiki.

04/04/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Tasiu Mai Rafas, Jamilu Idris Shantake, Habibu Saleh Ishaq

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Rimingado Jili
Kano