Sirrin ASMA 'UL HUSNA

Sirrin ASMA 'UL HUSNA

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin ASMA 'UL HUSNA, Health/Beauty, Kano.

Masha allah muna godiya da ubangiji dayabamu ikon bude wannan group mai albarka badan komaiba saidan munaso murika bada sirri na sunayen allah S W A maigirma allah yasa mudace Ameen summa Ameen

11/12/2021

Sannan Dan allah duk wanda ya gansa acikin wannan group toyadaure yaturawa wasu invite saboda munaso atara mutane kafin mufara tukunna xamu fara fadar sirrin asma ul husnah 19_12_2021 insha allahu domin karin bayani 08122358280 kokuma kotintibemu a gmail account dina mesuna [email protected]

11/12/2021

Allahamdullah inafatan Yan uwa da abokan arziki zasu fahinci dalilin bude wannan group din bakomai ne yasaba saidan munaso murika bada sirri na sunayen allah S W A maigirma allah yasa mudace

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kano