Siyasar Kano
Siyasar Kano Sai Mutan Kano❤
INA MAMAKI SOSAI
Yadda shari'a ta yawaita kira akan kame harshe da kuma illar sakin sa, da yadda kyakkayawan abin kwaikwayon mu Annabin rahma Sallal-Lahu alaihi wa sallam ya zamo mai ƙaranta maganar sa, sai abin ya dinga ba ni mamaki yadda sakin harshe ya zamo ruwan dare a al'ummar mu yanzu, musamman cikin mutunci da alfarmar 'yan uwan mu.
Cikin sauƙi mutum zai yanke hukunci akan abinda bai sani ba, cikin sauƙi mutum zai yi fassarar da ya ga dama, cikin sauƙi mutum zai yiwa al'umma da dama kuɗin goro kan wani lamari da ya faru ga mutum ɗaya ko kuma wani ra'ayi na shi, cikin sauƙi mutum zai yaɗa abinda babu tabbas a kan shi har ma ya dinga tada jijiyar wuya a kai, cikin sauƙi za a hau fashin baƙi akan abinda ba a gama sanin haƙiƙanin sa ba!!!
Lallai Manzon Allah Ya yi gaskiya: "Shin akwai abinda ke kifar da mutane akan fusakun su a wuta sama da abinda harsunan su s**a girba"!!!
Mu ji tsoron Allah 'yan uwa mu kiyaye harsunan mu, kada 'yancin tofa albarkacin baki da daɗin media, da neman abin cewa ya sa mu faɗi abinda zai wafce mana alkhairan mu ranar gobe ƙiyama!
Siyasar Kano❤
12th Jimada Akhir 1445A.H
25th December 2023
Insha Allahu Zamuyi Nasara Da Yarda Ubangijin......
Muhammadur Rasulilah💙
Muhammadur Rasulilah❤
Ina Yan Real Madara.... 😂
Kwankwasiyya..... ❤
09/06/2023
JUMA'AT_MUBARAK❤
Allah Ya Karbi Adu'armu❤
Muna Ganin Sakonku Muna Godiya✊
Allah Ya Bamu Ikon Mulkin Kano💓
Allah Ya Bamu Sa'a💓
Waye Zabenku 2023
Atiku💚
Kwankwaso❤
Tinubu❤
16/12/2022
KU SA MASA ALBARKA
Wannan shine Alkali Sheikh Ibrahim Sarki Yola wanda ya share wa dumbin masoya Manzon Allah (SAW) hawaye tare da sanyasu farin ciki bayan ya zartar da hukuncin da ya dace da Abduljabbar
Allah Ka masa albarka
Allah Ka daukaka darajarsa
Allah Ka kareshi
Allah Ka bashi ikon gamawa da duniya lafiya❤
16/12/2022
Fayil Kawai Nake Jira Ya Zo Gabana Na Sanya Hannu Kan Hukuncin Da Aka Yankewa AbdulJabbar, Cewar Ganduje
Saidai rahotanni sun nuna cewa a tsawon shekara bakwai da gwamna Ganduje yayi a matsayin gwmanan jihar Kano bai sanya hannu kan hukuncin kisa ko guda daya ba.
16/12/2022
Muna Farinciki Zuwanku Wannan Page Din
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Fanshakara
Kano
