A.A LAWAN.
π°οΈ Asannu sannu lokaci yake chanjawa da sabon yanayi.
π€οΈ Rayuwa tana iya chanjawa koyaushe.
π€²π½ Dogaranmu Allah ya isar mana. π
31/10/2025
.
π
π«
π
30/10/2025
β¨βKo da duniya ta manta da kai, Allah bai taΙa mantawa da kai ba.β π€
π Sako: Kada ka ji kaΙaici β akwai wanda yake kula da kai fiye da duk wanda ka sani. π€²π½π«
π―οΈ Ka yarda da Ζaddara, ka nutsu β domin Allah yana tare da kai koyaushe. πΈ
π Β© A.A Lawan Studio.π―
π
π«
π
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Abdullahlawanabdurrahman@gmail. Com
Kano
