Icezkid backup
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Icezkid backup, Health/Beauty, Kano.
12/07/2024
Kakira mun amsa farin jagora✊✊✊
05/02/2023
Bayan Kai Kuɗaɗe Bankuna, Bankin NIRSAL Ya Soma Zaftare Basussukan Da Ya Baiwa Ƴan Nijeriya A Matsayin Tallafi
05/02/2023
Shiri na Musamman !!!
A yau Lahadi 5th Feb. 2023 insha Allahu muna tafe da tattaunawa ta musamman kai tsaye da dan takarar shugabancin kasar nan a karkshin inuwar jam'iyyar NNPP, His excellency Engineer Dr. Rabiu Musa Kwankwaso.
Wannan tattaunawa zata zo muku da karfe 10pm zuwa 12am na dare insha Allah daga tashar Arewa Radio 93.1fm.
Ku kasance da mu....
Salisu Yahaya Hotoro
Kwankwasiyya reporters
05/02/2023
MASHA ALLAH: Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Faɗuwa Ƙasa Warwas A Kasuwannin Arewacin Nijeriya Sakamakon Canjin Fasalin Kuɗi
Ga wasu daga cikin yadda farashin yake a yanzu da yadda yake a baya:
•Masara 13k makon da ya wuce 24k
•Dawa 11k makon da ya gabata 21k
•Farin wake 25k makon da ya gabata 40k
•Shinkafa 14k makon da ya gabata 26k
Waken soya 21k makon da ya gabata 31k
Daga ICEZKID BACKUP
26/07/2022
Maiduguri Borno Nigeria
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Kano
1930
