Rufai Ahmad Hassan Dangata
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rufai Ahmad Hassan Dangata, Health/Beauty, Hotoro, Kano.
LABARI MAI DADIN
"APPEAL COURT" za ta yanke Hukunci ranar (18/11/2023) Allah ya bawa Abba Kabir Yusuf Nasara. 🤲
03/11/2023
Salamu alaikum.
Ina yiwa dukkan al’umma Barka Da Juma’a da fatan Allah Ya sadamu da dukkan alheri Ya tsare mu dukkan sharri.
Ya Allah Ka bamu lafiya da zama lafiya,Ka yaye mana dukkan damuwa,Kasa albarka cikin komai namu,Ya Hayyu Ya Qayyum.
Barka Da Juma’a.
Abubakar Muhammad Inuwa kaji
Wai yakusa shekara beje 🍌🍌🍌 hakane kuwa ?
01/11/2023
Congratulations
01/11/2023
Sinina Ibrahim Fagge
Ina godiya da wannan ziyara Ubangiji Allah yamaidake gida lpy.
28/10/2023
Aci kullum Yaci Jakai
Hala Madrid
24/10/2023
Ku yawaita Sadaka da Istigifari Suna Yaye Bakin Ciki Da Damuwa.
~Inji Rasulillah ﷺ 💓
24/10/2023
"Mafiya yawan damuwar mu muke jawota, mutanen da basu son mu amma muna bibiyar su, tunanin da ke takura mu amma muna bijiro wa zuciyar mu shi, labaran da suke cutar da mu amma muke sauraron muji, maudu'an da suke ƙuntata mana amma muke yawan tattaunasu".
*Mu kaurace wa kanmu maganganun dazasu 6ata mana rai Allah kasa muke kirkirarwa kanmu yanayi mai kyau🙏🏻*
23/10/2023
ALHAMDULILLAH
Tabbas wannan bawan Allah Engr Faisal Mahmud Kabir mutumin kirki ne sakamakon yadda na ga yana gudanar da aikin sa bisa gaskiya da rikon amana.
Mai girma Gwamna Engr Abba Kabir Yusif (Abba Gida Gida) ya zabo mutum mai hikimar kawo sauyi a wannan hukuma. Muna rokon Allah ya yi riko da hannayen mu, ya ba mu ikon gudanar da aikin mu ba tare da cin zarafin kowa ba.
Kun samu dama shekaru 8, kun kasa yin komai sai shirme. Yanzu wasu sun samu, cikin watanni 5 kawai sun yi abubuwan alkhairi, to menene na hassada kuma ?
22/10/2023
SANARWAR TA MUSAMMAN 📢📢📢
Ayau Cikin Ikon Allah Za'ayi Hira Da Zababben Dan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Karamaar Hukumar Tarauni Engr. Dr. Muktar Umar Yarima Tarauni.
Za'a Saurari Wannan Hiran Ne Da Misalin Karfe 10pm Zuwa 11pm Na Dare A Gidan Radio Dala Fm Metre 88.5
Ayi Sauraro Lafiya.
Yᴀʀᴇᴇᴍᴀ Mᴇᴅɪᴀ Tᴇᴀᴍ Tᴀʀᴀᴜɴɪ ✍️
Allah ya jikan mahaifin Inuwa Kwankwaso
Ya gafarta masa yasa aljannar firdausi ce gidansa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Telephone
Website
Address
Hotoro
Kano
5622
