Ado Gwanja warrr
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ado Gwanja warrr, Health/Beauty, Kano.
18/09/2022
Wannan yarinya ta samu tarbiyya ta gari a gida, ƙaddararta ce ta zo a haka
Dr. Sheriff Almuhajir
Na tausaya, na ji hawaye da jimamin mutuwar wannan yarinya, dukkan alamu sun nuna cewa wannan yarinya tana da nutsuwa kuma ta samu tarbiya ta gari. Wannan kaddara da ta faru kuma ba wanda ya fi karfin ikon Allah da jarrabawa shi. Babban farin ciki na shine ta samu gata da mutuwar shahada, wadda kowannen mu ya ke burin samu domin Aljannah za ta je ba makawa.
Abunda ya fi bani mamaki shine; yarinya ta samu gatar shahada wasu anan duniya suna famar jawowa kan su wutar jahannama da cin namanta da cin zarafin iyayen ta. Me zai hana ku jira ku ga yadda ta ku mutuwar za ta zo kafin ku cika duniya da kaudin baki.
Gaskiya jahilci da rashin sanin yakamata yayiwa al'ummar mu katutu, mutanen da nake ganin kimar su da darajar su sun fadi kasa a ido na.
Yarinya ta mutu, idan ba za ku iya mata adduah ba, ku bari ta kwanta kabarin ta lafiya.
Allah jikan ki Ummi
15/09/2022
News # Watan Okotba Shugaba Buhari Zai Gabatar Da Kasafin Kudin 2023, Gbajabiamila
- Saura makonni uku kacal shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2023
- Wannan itace kasafin kudi ta karshe da Buhari zai gabatar matsayin shugaban kasar Najeriya
- Ministar Kudi tace gwamnati ba zata biyan kudin tallafin mai na shekarar 2023 gaba daya ba
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2023 gaban majalisar dokokin tarayya a makon farko na watan Oktoba, Kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila.
11/09/2022
Hello like my Page
09/09/2022
08/09/2022
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
