Magani A Musulunci
Hi
26/01/2025
Abokina kanayin Goshare online dinnan kuwa, Wanda akeyin referral dinshi DA WhatsApp
Ga link https://server.k6dz.com/go/10100776
Idan akwai Wanda bai Ganeba zai iyayin tambaya domin farawa, Agudu tare mutsira tare
07068460660 WhatsApp
21/06/2024
MAGANIN CIWON DAJI (CANCER).
Don allah jamaa kuyi share dan faidarnan tana damahinmaci
ciwon daji wato (cancer) yazama ruwan dare dayawan bayin Allah
nafama da wannan lalaura dan Allah masu fama da wannan lalura kada su dauki wannan faidar wasa
domin wannan magani mun bayar dashi amakudan kudade dayawa kuma mutane sun warke gaba daya daga ciwon cancer
abinda zaa nema shine sassaken runhu adafashi sosae azuba masa zuma mai kyau arika shan ruwan sau ukku safe rana yamma inasha Allah zaa ga abin mamaki
Dan Allah ina bukatar duk wanda yahadu da wannan sako to a taimaka wajen yadashi ga duniya domin amfanuwar yanuwa musulmai.
Allah ya bada ikon durawa.
14/11/2023
Amfanin Shayar Da zallan Ruwan Nono Ga Jariri Da Uwa.
By Tozali-
Menene shayarwa?
Shayar da nono lokacin da ake ciyar da jariri madaran nono, kai tsaye daga nono. Ana kuma kiranta raino. yanke shawarar shayar da nono lamari ne na mutum. Haka zalika yana iya jawo ra’ayoyi daga abokai da dangi. Yawancin kwararrun likitocin, ciki har da Cibiyar Nazarin Ilimin Yara na Amurka (AAP) da Kwalejin Kwararrun Likitoci da Likitocin mata, suna ba da shawarar sosai ga shayar da zallan Ruwan nono na musamman, babu madaran gwangwani, ‘ya’yan itace, ko ruwa na tsawon watanni 6. Ko Bayan fara basu wasu abinci, sun ba da shawarar ci gaba da shayar da nono a gabaki daya farkon shekaran jariri.
Sau nawa ya kamata ku shayar da jariri nono ya danganta da ko jaririn ya fi son cin abinci kadan, ko akai akai ko yana daukan lokaci mai tsawo wajan cin abinci. Hakan zai canza yayin da jaririn ku ke girma. Jarirai galibi suna son cin abinci kowane sa’o’i 2-3. Idan s**a kai watanni 2, suna cin abinci kowane sa’o’i 3-4 , kuma idan s**a kai watanni shida, yawancin jarirai suna ci abinci a kowane sa’o’i 4-5. Ke da jaririn ki na musamman ne, kuma shawarar Shayar da nono ya rage gare ki.
Alamomin da ke nuna Jaririnki Yana jin Yunwa
Daya daga cikin hanyoyin da za ku fi sanin cewa Jaririnku suna jin yunwa shine kuka. Sauran alamun da ke nuni da cewa jaririn ku na bukatar abinci sun haɗa da:
*Lasar leɓunansu ko fitar da harshe
*Motsa bakin su, ko kan su don neman nono.
*Saka hannun su cikin bakin su.
*Bude bakinsu
*Tsotsar duk abun da yazo kusa da bakin su abubuwa.
Amfanin shayar da zallan Nono Ga Jariri
Madarar nono na samar da abinci mai kyau ga jarirai. Yana da kusan cikakkiyar hadin bitamin, furotin, kitse dama duk abin da jaririnku ke buƙata ya girma. Kuma duk an bayar da shi a cikin tsari mafi sauƙin narkewa fiye da tsarin madaran gwangwani. Madarar nono tana ɗauke da sinadirai wanda ke taimaka wa jaririn yaƙi da ƙwayoy
14/11/2023
Illolin istimna'i (ma********on) ga ma'aurata da hanyoyin guje:
Biyawa kai bukata ta hanyar istimna'i wato ma********on da turanci, ko kuwa "istimna'i" din da harshen larabci, yana nufin duk wata hanya da mutum zai bi don ya samarwa kanshi biyan bukata wato zubar da maniyyi ba tare da saduwa tsakanin jinsin mace da na miji ba.
Tarihi ya nuna cewa ma********on ya samo asali ne tun zamanin annabtan Annabi Luth (Lud), lokacin da jama'an wancan lokacin s**a shiga cikin bala'in luwadi a tsakanin su, Matsalar da ta zama ruwan dare game duniya tsakanin mata da maza marasa aure wani lokacin ma harda masu auren.
Masana a fannin kiwo lafiya a mataki daban-daban sun sha gwagwarmaya wajen yakar wannan dabi'a a tsakanin al'umma lura da iri-iren illolin da wannan al'ada ke tattare dashi ga zamantakewar ma'aurata da kuma lafiyar su.
A likitance masana sun bayyana cewa istisma'i ba za'a kira shi da suna ciwo ba, haka kuma babu takamammen maganin da zai kawar da wannan al'amari kai tsaye illa canza ko sauya tunanin jama'a musamman wadanda s**a rigaya s**a afka cikin wannan dabi'ar. A bisa kula da illolin da wannan al'adar zai iya yi ga rayuwar bil'adama, masanan sun bayyana wasu daga cikin illolinsa, bayan ga haramcinsa a addinin Musulunci da ma na Kiristanci, da dama kamar haka:
Iillar istimna'i ga lafiyar bil'adama
Masana a fannin kiwo lafiya sun bayyana cewa, duk sanda bil'adama ya fitar da maniyyi, wahalar da jiki kan yi na dai-dai da gudun kilometer 13 (13km) wasu na iya wannan dabi'ar sau 3 ko fiye da haka a wuni, kunga a nan dole matsaloli su biyo baya kamar ciwon jiki da shanyewar hannaye da kuma rama da rashin kuzari. A bisa wannan dai masanan sun tabbatar da wannan dabi'ar na ruguza daukacin tsarin jikin bil'adama.
Masanan har ila yau, sun bayyana cewa wannan dabi'ar kan jawo ciwon zuciya ga mai yin ta. Ya kan jawo rashin karfin gaba. Duk mai wannan dabi'ar yau da gobe zai rasa karfin gabanshi kwata-kwata. Har ila yau an tabbatar da cewa duk mai dabi'ar lallai n
YANZU-YANZU
Kowa Ya Fito Yayi Gaisuwa Ga😍👇
Muhammadu Rasulullahi ﷺ
MU TATTAUNA
"Meyasa Aljanu basa Shiga
Jikin turawa 😑
07/10/2023
SIRRIN FARIN JINI NA BAN MAMAKI,
ka samu turarenka Mai kamshi ko wace iri sai ka tofa Masa (Yarahimu) kafa 4000 sannan ka samo farn goro ka tageshi sai ka zuba a cikin turaran masha Allah sirri ya hadu,
a duk lokacin da zaka shiga cikin jama'a ka shafa sannan ka shiga kaga ikon, Allah zakaga da zarar mutum yaji kamshin turaren, kana burge shi duk inda kaje da wannan turaren a jikinka za'a nuna maka soda kauna,
massamman idan Kai da kasuwa ne kashafa kafun kaje shago haka Nan buduruwa wacce take son tayi farin jini taja hankalin mutane itama ta Shafa,
Mai bukatar izini ayiwa salati 10 sannan ayi share zuwa group 3 Dan Wasu amfana
31/07/2023
Kana da bukatar zama cikaken harijin namiji mai kyazo agida
Kaci kokobba guda daya(1)bayan minti talatin (30)kaci namijin goro guda daya (1)inkayi wannan hadin daga ranar sai anyi maka godiya agida babu Sauran reni
Ayi kokari agwada mazaje
Lake and share
07/06/2023
Gaduk wanda maciji ya damesa ko macizai sun damaika agida ko rumfar kasuwa ko gona ko ofis kana da bukatar akoresu ko akamasu afidasu
Kakirani 08022028570+08031854583
Ko kazo ofis namu dake kano kurnar asabe baban layi titin yansumogal masalacin yan izala Kano state
02/06/2023
YADDA ZAKASAN AKWAI JIFA AJIKINKA
Idan kanaso kagane akwai jifa ko sihiri ajikin dadaisauransu to sai kajarraba wannan Bawani wahala
GAYADDA ZA'AI
Kasamu Rana maikyau kamar littini ko talata ko laraba sai kabari sai bayan sallar la'asar karkatashi daga inda kayi sallar saika karanci (ayatul_kursiyyu) kafa saba'in 70 to idan akwai jifa ajikinka kanagamawa zakaga kanata hamma tamkar kanajin bacci zakaji yanayinka yasauya
Tom idan kaga kanahamma bayan kagama to tabbas akwai jifa ajikinka sai afara daukan mataki
Izini ayi shere kada amanta dayiwa annabi salati
07/05/2023
GANYEN MANGURO DA ALBASA
Ka nemo ganyen manguro wanda bai kosa ba guda uku zuwa hudu da albasa kwara daya
sai ka yayyanka Albasar gunduwa gunduwa ka nemi lita daya na ruwa sai ka gauraya ka tafasa sosai na a kalla mintuna talatin.sai ka safke
ka tace ruwan sai ka nemi Zuma ma kyau idan kana da bukata sai ka saka cokali biyu manya (ba dole bane a sanya Zuma
sai idan kana da bukata) sai ka ajiye su huce zaka sha kamin ka karya ko bayan ka karya da safe da kuma yamma.
Idan ciwon ya jima a jiki za a rinka sha har a samu sauki.
1.Yana wanke dattin ciki kaf dinsa.
2.Yana maganin yawan shuga a jiki.
3.maganin hawan jini.
4.Yana rage qiba da tumbi.
5.Yana maganin ciwon cikin dake murdawa.
6.Yana Maganin cutukkan huhu.
7.Yana taimakawa don warkarda ciwon qoda da narkarda duwatsun qoda.
8.Masu Neman haihuwa mata da maza.
9.yana maganin daukewar jinin al'ada ga mata na ba gaira ba dalili.
10.Yana gyaran ruwan maniyin da s**a mutu ko s**a yi karamci waton low s***m count.
11.Mai bayan gari yana ganin jini a ciki.
12.Mai fitsari yana jin ciwo ko yana ganin jini a ciki.
13.Maza masu raunin mazakuta.
14.Maganin karamcin sha'awa ga maza da mata.
15.Rikicewar al'ada da ciwon mara
Gargadi kada ka sha magani a sanda baka da bukata da Magani, wasu nada al'adar da zaran sun ga magani sai sun jarraba sun sha,alhali basu da lalurar shan magani,wannan bai dace ba,magani ba abinci bane da kowa dole ya nema ya ci,ko abincin kuma ai ba kowane ka samu ci zaka yi ba,abincin dake ba wani lafiya zai iya wahalda kai,da fatar za a kiyaye.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
Kano
