GYARA SHINE MACE
Muna da kayan gyaran jiki na mata,sannan muna da magunguna masu kyau dainganci na mata,akwai sabulai
kayan mu suna da kyau da inganci muna bada sari ga masu buƙata
*A&A SKIN CARE*
*KUNA INA MATA*
_Ko kun san cewa A&A skin care sunzo muku da kayan gyaran jiki na musamman_
Kina zaune ko yaushe a gida oga na fita yana ganin wasu a waje fata ta goge tana kyalli yana ganin ta fiki,to kin san dame ta fiki? Gyara ne kema idan kin so zaki gyara Ƴar uwata,idan ma bai baki ba yaga kinyi kyau kin canza to da kanshi zai baki,dan zai dinga jin tsoron kada ya tsaya kallon ruwa kwaɗo ya mishi ƙafa
A&A Skincare Sunada kayan gyara k**ar haka
supplement na musamman wanda zaki faɗi matsalar ki su kuma zasu baki abinda zai share miki hawaye insha Allah
akwai sabulai da maya-mayai,maganin ƙiba na sliming da sauran su,matsalar mata k**a daga infection,bushewa rashin ni'ima ko rashin sha'awa duk suna da maganin matsalar ki,masu fama da pimples knuckles,dark spot,masu son suyi fari masu shirin aure duk da naku,siyan nagari maida kuɗi gida
09130048875
19/04/2022
Assalamu alaikum warahmatullah fatan alkhairi da kuma Ramadan Kareem ga dukkan Musulmi.
A&A SUPPLEMENT PALOUR& SKIN CARE
Munzo muku da kayan gyaran jiki k**ar yadda muka saba,tare da yi muku discount a karo na uku,sallah ta taho Hajiya,anyi azumi an kwana biyu da hutu da gyaran jiki Alhmdllh Allah ya karɓi ibada.
Ina kuke amaren bayan Sallah ,munzo muku da kayan gyaran jiki k**ar yadda muka saba ciki da waje.
Ina masu fama da knuckles,sunburn da pimples da sauran matsalar fata,insha Allah nesa tazo kusa,zaki samu kayan mu a sauki ga kuma biyan buƙata,ina masu fama da bleaching daya ɓata musu jiki,kuyi maza ku marmatso cikin yardar Allah zaku ga biyan buƙata.
Amarya uwar gida,duk ina muku albishir da kayan gyaran mu,k**a daga SUPPLEMENT zuwa harbs namu,tare da baku shawarwari akan dukkan abinda ya shige muku duhu,game da matsalar mu ta mata a likitance, ku tuntuɓe mu a wannan Number 08065599605 Whatsapp or call
INSHA Allah biyu ga Sallah turaren Sarauniya zai iso Nigeria ku shirya manyan mata
10/05/2021
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH YA KUKE ƳAN UWA YA IBADA ALLAH YA KARƁI IBADUNMU AMIN,SALLAH PROMO AFNAAF MUN ZO MUKU DA SABBIN KAYA A BISA FARASHI MAI SAUƘI. HAJIYATA MEYE MATSALAR KI? KINA FAMA DA MATSALAR ƘAƘANIKAYIN GABA,FITAR FARIN RUWA MAI KAURI? ƊAUKEWAR SHA'AWA? BUSHEWAR GABA? ƘURAJEN GABA? ALHAMDULILLAH KI SHIRYA DOMIN NAZO MUKU DA MAGANIN MATSALARKI INSHA ALLAH,AMMA FA KI SANI A HAR KULLUM A IRIN HAKA YANA DA KYAU KAYIWA MUTANE BAYANI MUSAMMAN AKAN LALURAR DA TAKE DAMUNSU,BAZAN BAKI MAGANI KAI TSAYE BA,SAI NAJI MATSALAR KI SANNAN NA BAKI WANDA YA DACE DAKE,SANNAN KUMA KI SANI SHI MAGANI MUSAMMAN NA GARGAJIYA BAWAI ZAKI SHA SHI LOKACI ƊAYA BANE DA KINJI KIN WARKE CIKIN SATIN SHIKENAN BA.
MATUƘAR KINA SON KI RABU DA LALURAR SA TAKE DAMUNKI DOLE SAI KIN DAURE KIN TSAYA KINSHA MAGANI TSAWON LOKACI,GA WADDA KE FAMA DA MATSALAR DA NAI MAGANA A SAMA,TANA IYA TUNTUBAR WANNAN NUMBER 08065599605 PLS MATA KAWAI.....
31/12/2020
MACEN DA TASAN DARAJAR KANTA ITA KE KOKARIN GANIN TA GYARA JIKINTA,HAKA NAMIJIN DA YASAN KIMA DA DARAJAR MATARSA SHIKE KOKARIN GANIN MATARSA TSAF DAITA,KO DA KIN TSUFA INDAI DA GYARA ZAKI ZAMA TAURARUWA A GURIN MIKINKI,KADA KI BARI DA KURUCIYARKI KI ZAMA KWASHI KWARAF A KAWO WATA KUMA KICE TA KWACE MIKI MIJI,KADA KI BARI MARTABAR JIKINKI TA ZUBE TA YADDA KODA MIJINKI YA GANKI ZAIJI BAKYA BURGESHI,NI HAJIYA HADIZA NAZO MUKU DA KAYA MASU INGANCI DAGA ƘASASHE DABAN-DABAN,KAYANMU HARBS NE KAYANMU HAƊIN DA BASHI DA SIDE EFFECT,MUNA DA SIRRIN GYARAN JIKI,WATO MAGANIN ƘIB A WANDA ZAISA KI CIKO TA KO INA YA MIKI AIKI TA BANGARE DA DAMA, BREAST ZASU CIKO SANNAN MAZAUNAI DA HIPS ZASU CIKO TA YADDA ZAKI SAMU NA JUYAWA A GABAN OGA HAJIYA,ƘARAMAR ROBA MUNA SAYARWA AKAN 7K BABBA KUMA 12K
AKWAI KUMA SET NA KAYAN GYARAN JIKI DA YARDAR ALLAH KIKAYI AMFANI DASU SAI KINSHA MAMAKIN YADDA ZAKI CANZA A WANNAN SHEKARAR BABU KE BABU BATUN KUMA WANI GYARAN JIKI NA FANNIN KAYAN MATA DUKA 20K RABI 10K KWATA 5K
ABINDA YA SHAFI SANYI KUMA KOWANNE IRI NA MATA,ZAKIYI BAYANIN ABINDA KE DAMUNKI ZA'A BAKI MAGANI DA YARDAR ALLAH ZAKI SAMU WARAKA DANSHI MAGANI DACE NE.
AKWAI SABULU HAƊIN SUDAN MASU KYAU DA ZASU SANYA FATARKI GOGEWA AKWAI NA SANYA FARI BABBA 4K KARAMI 2K AKWAI 1K GA MASU KARAMIN KARFI.
GA MASU MATSALAR BUƊEWA KO MASU SON MATSI AKWAI MAI DAUKE DA SIRRI A JIKINSA WANDA KO MIJINKI YANA NEMAN MATA BI'IZINILLAHI DAGA RANAR DAYA KUSANCE KI DUK MACEN DA ZAI KUSANTA BAZAI JI DADIN MU'AMALA DA ITA BAMA BAWA MAI KISHIYA DAN GUDUN SHIGA HAKKI 5K NE.
IYAYEN AMAREN DA AKE SHIRIN AURAR DA YARA AKWAI KAYAN GYARAN AMARYA CIKE DA WAJE DUK A 20K KAWAI
ZAWARAWA MASU SHIRIN SHIGA DAGA CIKI KUMA AKWAI BAMA-BAMAI 15K NE NAKU RABIN KUMA 8K
UWAR GIDA AKWAI WANI SIRRI KE KADAI ZAN BAWA TSUMI NE NA MUSAMMAN WANDA MATUKAR BAKIDA AURE KADA KISHA SHI,WALLAHI DUK BUSHEWAR KI DA RASHIN NI'IMARKI DA RASHIN SHA'AWARKI SAI KIN BANI LABARI,3K NE BABBAR ROBA KARAMA 1500
AKWAI KUMA LADY CAPSULE MAIDA TSOHUWA YARINYA YANA TADA MARTABAR BREAST HIPS DA KUMA SNAYA HASKE TARE DA HASKEN IDO TSAWON GASHI DA KUMA SANYA FATA TAYI LUWAI KAMAR KINA ƘASAR TURAI,4K ORIGINAL AKWAI KUMA NA 3500
KAYANMU AKWAI KUƊI AKWAI AIKI,INSHA ALLAH ZAKIGA BIYAN BUKATA,DA SIYEN YUYUYU GARA ƊAYA ƘWAƘƘWARA SIYEN NAGARI MAIDA KUDI GIDA MUNA BADA SARI GA MASU BUƘATA WHATSAPP OR CALL 08092934299
04/12/2020
MASU BUKATAR MAGANIN KIBA SADIDAN WANDA ZAI SA KIYI KIBA TA DINDINDIN BA WANDA DA KIN DAINA SHA YASA KI KOMA YADDA K**E BA,AKWAI SHI ORIGINAL HADIN GARGAJIYA NAMU 8K AKWAI KUMA NA 5K AKWAI KUMA NA 12K.
HADIN NI'IMA DA GYARAN JIKI DAGA CIKI HAR WAJE UWAR GIDA IN ONLY 10K 5K ZUWA KARFINKI.
HADIN KAZAR AMARYA DA UWARGIDA NA MUSAMMAN MALLAKA NE WANNAN DAN SAI KIN BADA SUNAYEN WADANDA K**E SON A YI DASU A DANGIN MIJINKI WALLAHI WANNAN BA'A MAGANA KO KISHIYA CE DAKE KO UWAR MIJI YAR BALA'I INDAI AKAI MIKI WANNAN HADIN SUN GAMA ZUWA HANNU,AMMA AJI TSORON ALLAH MUNA YINTA 5K NE.
AKWAI HADI DOMIN MATAN DA S**A RASA NI'IMA KO RASHIN FEELINGS ONLY 3K
AKWAI MATSIN MANTA UWA,AMMA SHI FA MALLAKA NE DUK WADDA TAYI AMFANI DASHI SAITAJI TSORON ALLAH KUMA BA'A BAWA MAI KISHIYA SHI WALLAHI AMAM GABA DAYA 5K NE MASU BUKATAR RABI KUMA 2500.
LADY CAPSULE ORIGINAL YANADA KYAU GA ƊIYA MACE,YANA GYARA BREAST FATA TAYI HASKE KIYI SMOOTH FARIN IDO TSAWON GASHI DA KUMA MURJE JIKI HAJIYATA ORIGINAL 4K AKWAI KUMA NA 3500
SABULUN GYARAN JIKI MAI HADE DA DILKE KIN HUTA DA ZUWA AITA GURJE KI ZAI GYARA MIKI FATA TAYI FESS KI FITO KAMAR JINJIRA AKWAI 2K,3K 4500.
HADIN AMARYA KOMAI NA GYARAN JIKINTA 15K
BAZAWARA KUMA 10K
UWAR GIDA KUMA MUSA LABULE
KAYANMU GUARANTEE NE,MUNA BADA SARI, KAYANMU AKWAI KUDI AMMA AKWAI AIKI SIYAN NAGARI MAIDA KUDI GIDA.
DOMIN KARIN BAYANI SAI A TUNTUBI WANNAN NUMBER 08092934299 WHATSAPP OR CALL.

Masha Allah barka da wannan lokacin insha Allah nan da lokaci kadan zamu fara gabatar da abinda gidan ya kunsa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano