ABBAN BABA KAWON KUDU

ABBAN BABA KAWON KUDU

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBAN BABA KAWON KUDU, Health/Beauty, Kano.

07/01/2022

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un, dukan mai rai mamaci ne, kuma kowa sai ya dandani mutuwa.

Allah ya yi wa babban malamin addinin musluncin jihar Kano, Dr. Ahmad Bamba wanda a ka fi sani da Kala Haddasana rasuwa a yau Juma'a.
Malamin ya rasu ne bayan gajeriyar rashin lafiya, kuma ya rasu ne a Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano.
Za a yi jana'izar Dr.Ahmad Bamba a masallacin Darul Hadis da ke unguwar Tudun Yola a birnin Kano bayan Sallar Juma'a.
Kafin rasuwar malamin tashar Dala FM na kawo karatun sa a dukannin safiyar karfe 6 na kowace rana.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano